Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Laraba

21 Faburairu 2024

10:40:49
1439392

Labarai Cikin Hotuna Na Jinjinar Da Shugaban Hukumar Yaɗa Labaran Iran Ga Ayyukan Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Payman Jabilli shugaban hukumar yada labaran kasar Iran ya ziyarci rumfar kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) a yayin da yake halartar taron baje kolin yada labarai na Iran karo na 24. Shugaban hukumar yada labaran ya yaba da ayyukan wannan kafar yada labarai ta duniya a wata tattaunawa da ya yi da manajojin kamfanin dillancin labarai na ABNA.

Madogara :
Laraba

21 Faburairu 2024

05:01:06
1439326

An Fitar Da Sanarwar Shirye-Shiryen Karshe Na Taron Bikin Al'adu Da Fasaha Karo Na Biyu Na Ahlul Baiti (As) – Bikin Mai Taken {Ana Min Husain} Na Kasa Da Kasa.

An Fitar Da Sanarwar Shirye-Shiryen Karshe Na Taron Bikin Al'adu Da Fasaha Karo Na Biyu Na Ahlul Baiti (As) – Bikin Mai Taken {Ana Min Husain} Na Kasa Da Kasa.

Madogara :
Litinin

19 Faburairu 2024

11:30:34
1438962

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Ayatullah Al-Hashimi Rumfar Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: Ayatullah Sayyid Muhammad Ali Al Hashimi wakilin malaman fikihu a lardin Azarbaijan ta gabas kuma limamin juma'a na birnin Tabriz ya halarci bikin baje kolin kafafen yada labarai na Iran karo na 24 inda ya ziyarci rumfar Kamfanin Dillancin Labaran Duniya Na Ahlulbaiti (AS)

Madogara :
Litinin

19 Faburairu 2024

11:25:01
1438960

Rahoto Cikin Hotuna Na Bakin Rumfar Kamfanin Dillancin Labarai Na Abna A Ranar Farko Ta Bikin Baje Kolin Kafafen Yada Labarai Na Iran

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: a rana ta farko ta bikin baje kolin kafofin yada labaran kasar Iran karo na 24, masana al'adu da addini, ciki har da Hujjatul-Islam Murtaza Agha Tehrani, wakilin mutanen Tehran, Hujjatul-Islam Mukhtarzadeh, mai girma mahaifin shahidi Hassan Mukhtarzadeh, Dr. Chegini manazarci kan al'amuran tsaro da dabaru, suna daga cikin Bakin Kamfanin Dillancin Labarai na Abna.

Madogara :
Litinin

19 Faburairu 2024

11:13:56
1438957

Bidiyon Yadda Aka Bude Baje Kolin Kafofin Yada Labaran Iran Tare Da Halartar Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti - ABNA

Bidiyon Baje Kolin Kafofin Yada Labaran Iran Tare Da Halartar Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti - ABNA

Madogara :
Litinin

19 Faburairu 2024

10:51:03
1438951

Isra'ilawa Na Shirin Shafe Falasdinawa Daga Taswirar Duniya

An Ci Gaba Da Zaman Kotun Duniya Game Da Kisan Kiyashin Da Gwamnatin Haramtacciyar Ƙasar Isra'ila Ke Yiwa Falasɗinawa

A yau (Litinin) ne aka fara zaman sauraren karar da kotun duniya ta yankewa kan sakamakon shari'a da manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na mamaye yankunan Falasdinawa da suka hada da yankin gabashin birnin Kudus da ta mamaye a birnin Hague kuma za a ci gaba da gudanar da zaman har tsawon kwanaki 6.

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

12:49:22
1438709

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Zaɓe Shi Ne Ginshikin Tsarin Jamhuriyar Musulunci

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi ishara da cewa zabe shi ne tushen tsarin Jamhuriyar Musulunci, yana mai jaddada cewa hanyar kawo gyara a kasar ita ce zabe.

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

12:06:21
1438703

An Fara Bikin Baje Kolin Kafafen Yaɗa Labaran Iran A Tehran tyare Da Halartar Shugabannin Hamas

A yau ne aka fara gudanar da bikin baje kolin kafafen yada labarai na Iran karo na 24 a hukumance tare da halartar shugabannin kungiyar Hamas da kuma gwagwarmaya a masallacin Imam Khumaini (RA) da ke birnin Tehran wanda zai ci gaba har zuwa ranar biyu ga watan Maris.

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:55:04
1438700

Rahoto Cikin Hotuna Na Baje Kolin Kafofin Yaɗa Labaran Iran Karo Na 24

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Gagarumi Baje Kolin Kafofin Yaɗa Labaran Iran Karo Na 24 A Tehran Musallayeh Imam Kumaini Qd

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:30:06
1438694

Bidiyon Ganawar Dubban Mutanen Gabashin Azarbaijan Da Jagoran Juyin Juya Hali

Bidiyo Yadda Dubban Mutanen Gabashin Azarbaijan Suka Gana Da Jagoran Juyin Juya Hali Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: bisa tunawa da ranar 29 ga watan Bahman na shekara ta 1356 domin tunawa da yunkurin al'ummar Tabriz, dubban al'ummar gabashin Azabaijan sun gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar yau Lahadi.

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:24:16
1438692

Labarai Cikin Hotuna Na Katun Din Matsayin Mahukuntan Kasashen Larabawa Dangane Da Mamayar Falasdinu

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto bisa nakaltowa daga Jaridar al-Quds al-Arabi ta kasa da kasa in da ta zana tare da nuna matsayin mahukunta da shugabannin kasashen Larabawa dangane da mamayar kasar Falasdinu ta hanyar zana zane-zane.

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:20:47
1438691

Shahidai Fiye Da 120 Da Kuma Jikkata A Sabon Hare-Haren Yahudawan Sahyuniya A Gaza

Sabon harin ta’addanci da yahudawan sahyuniya suka aikata a Gaza ya bar shahidai fiye da 120 da kuma jikkata

Madogara :
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:17:15
1438687

Adadin Shahidan Gaza Ya Kai Mutane Dubu 28 Da 985

Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da cewa, sakamakon kashe-kashen mutane 13 da gwamnatin yahudawan sahyoniya suka yi a cikin sa'o'i 24 da suka gabata a zirin Gaza, mutane 127 ne suka yi shahada yayin da wasu Palasdinawa 205 kuma suka jikkata.

Madogara :
Asabar

17 Faburairu 2024

07:13:23
1438365

Ikrarin Janar Din Yahudawan Kan Kwarewar "Sayyid Hassan Nasrallah" Da Kuma Karfin Hizbullah.

Wani Janar na gwamnatin sahyoniya mai ritaya ya tabbatar da karfin kungiyar Hizbullah da kwarewar " Sayyid Hassan Nasrallah" babban shugaban kungiyar Hizbullah a kasar Labanon.

Madogara :
Asabar

17 Faburairu 2024

06:47:48
1438360

Rahoto Cikin Hotuna Na Rushe Gine-Gine Da Dama Na Karamar Hukumar Gaza

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto bisa nakaltowa daga Kamfanin dillancin labaran Quds (Qudsana) cewa: Karamar Hukumar Gaza ta sanar da cewa sojojin yahudawan sahyuniya sun lalata gine-gine da dama na karamar hukumar a yakin kisan kiyashi da suka hada da ofisoshin gudanarwa, kasuwanni da wuraren kasuwanci, cibiyoyin al'adu da dakunan karatu.

Madogara :
Asabar

17 Faburairu 2024

06:42:45
1438356

Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Kai Sumamen Kamu A Yammacin Gabar Kogin Jordan

Kafafen yada labarai sun bayar da labarin irin gagarumin farmakin da yahudawan sahyuniya suka kai a sassa daban-daban na yammacin gabar kogin Jordan da kuma kame 'yan kasar Falasdinu ba tare da wasu dalilai masu ma'ana ba.

Madogara :
Jummaʼa

16 Faburairu 2024

17:57:05
1438271

Labarai Cikin Hotuna Na Gagarumi Muzaharar Mutanen Yemen Don Goyon Bayan Gaza Da Gwagwarmaya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA -ya habarta cewa: an gudanar da wata gagarumar tattakin muzahara a Dandali 20 a garuruwa daban-daban na kasar Yemen, ciki har da dandalin "Al-Sabain" da ke birnin Sana'a, babban birnin kasar, domin nuna goyon bayan mutanen Gaza da gwagwarmaya.

Madogara :
Alhamis

15 Faburairu 2024

10:38:41
1437894

Rahoto Cikin Hotuna Na Babban Bukukuwan Mauludin Farkon Watan Sha'aban Da Tawagar Fadda'iyan Husaini (AS) Suka Gabatar A Isfahan.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya nakalto daga ABNA - an gudanar da gagarumin bukin Maulidodin A'imma A's na farkon sha'aban ranekun da aka haifi Imam Hussain da Sayyid Abul Fazl da Imam Sajjad As tare halartar.matasa masoya Ahlul Baiti a cikin tawagar Fadda'iyan Husaini (A.S) a Isfahan.

Madogara :
Alhamis

15 Faburairu 2024

10:23:24
1437892

Fararen Hula 7 Ne Suka Yi Shahada A Harin Bama Bamai Da Aka Kai Kan Wani Gini A Birnin Nabatieh.

Sabon Mummunan Harin Da Sojojin Yahudawan Suka Kai A Kudancin Lebanon + Bidiyo

Wasu fararen hula 7 na kasar Labanon sun yi shahada a birnin Nabatie da ke kudancin kasar.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

07:52:32
1437318

Rahoton Cikin Hotuna Na Yadda 'Yan Gudun Hijirar Gaza Suke Rayuwar A Cikin Makabartu

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: 'yan gudun hijira daga yankunan arewacin Gaza da suka koma Rafah suna zaune a cikin tantuna a sassa daban-daban na wannan birni Wasu gungun 'yan gudun hijira na Gaza sun yi sansani kusa da wata makabarta.