Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:45:26
1436955

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:30:49
1436951

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Tattakin Mutanen Qum A Ranar 22 Ga Bahman (Yaumul Lah)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: al'ummar birnin Qum tare da dukkanin al'ummar kasar Iran sun yi ta nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci tare da gudanar da gagarumin tattakin ranar 22 ga watan Bahman 1402, na ranar tunawa da juyin juya halin Musulunci shekaru 45. Hoto: Hadi Cheharghani

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:21:01
1436946

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:09:02
1436937

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara A Ranar 22 Bahman A Birnin Tabriz

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara A Ranar 22 Bahman A Birnin Tabriz

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:00:58
1436930

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara Ta Ban Mamaki A Ranar 22 Bahman A Mashhad

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara Ta Ban Mamaki A Ranar 22 Bahman A Mashhad

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

04:52:00
1436927

Sabon Harin Jiragen Yakin Sahyoniyawan A Rafah Yayi Sanadin Shahidar Fiye Da Mutane 100

Shahidan harin kisan kiyashin Rafah sun kai mutane 110. Firaministan yahudawan sahyoniya ya ci gaba da wuce gona da iri bayan hare-haren da suka faru a baya, ya bukaci lalle sai an kaiga rusa bataliyoyin soji na kungiyar Hamas a Rafah gabanin watan Ramadan.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

04:40:14
1436921

An Kashe Sojojin Yahudawan Sahyoniya 11 A Wani Kazamin Harin Kwantan Bauna Da Aka Kai A Kudancin Gaza

Sojojin yahudawan sahyoniya 11 ne aka kashe a wani kwanton bauna da dakarun gwagwarmayar Palasdinawa suka yi.

Madogara :
Lahadi

11 Faburairu 2024

10:46:20
1436763

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Ranar Samun Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Birnin Alishashr

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Ranar Samun Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Birnin Alishashr

Madogara :
Asabar

10 Faburairu 2024

06:39:50
1436490

An Kashe Mutane Hudu Tare Da Jikkata Wasu 200 A Wani Rikici Da Ya Barke A Wajen Rushe Wani Masallaci A Indiya

An Kashe Mutane Hudu Tare Da Jikkata Wasu 200 A Wani Rikici Da Ya Barke A Wajen Rushe Wani Masallaci A Indiya

Madogara :
Alhamis

8 Faburairu 2024

16:09:11
1436254

ABNA Na Taya Al'ummar Musulmi Murnar Zagayowar Ranar Da Aka Aiko Manzon Rahama(Sawa) 27/Rajab 13 Kafin Hijrah

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Hakika an aiko ni domin na cika kyawawan halaye"

Madogara :
Alhamis

8 Faburairu 2024

14:21:15
1436222

A Ganawarsa Da Wakilan Gwamnati Da Wakilan Kasashen Musulmi Da Bangarori Daban-Daban Na Al'umma;

Jagora: Juyin Juya Halin Musulunci Ya Samo Asali Ne Daga Amsa Kiran Sakon Manzo Sawa Ne

A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan idin aikon Manzon Rahama Khatamil Anbiya’a, Muhammad Mustafa (a.s), Ayatullah Khamenei, jagoran juyin juya halin Musulunci, a wata ganawa da jami'ai da wakilai na tsarin mulki, jakadu da wakilan kasashen musulmi da kuma wasu gungun mutane daga sassa daban-daban na al’ummar Iran, ya ce amsa kiran aiken annabci it ace sanadin bunkasa da jindadin duniya da lahira.

Madogara :
Alhamis

8 Faburairu 2024

13:29:29
1436208

Rahoto Cikin Hotuna Na Kawata Da Adon Fulawa A Hubbaren Amirul Muminin (AS) A Ranar Idin Mab’ath.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) na -ABNA- ya habarta maku cewa a daidai lokacin da ake gudandar da murnar ranar Idin Mab’asth, ma'abota hidimar haramin Alawi mai alfarma sun yi wa farfajiyar haramin da dakin taro da dandali da bangon haramin ado da tutoci da kyalle masu koren rubuce-rubuce da kuma hade da furanni.

Madogara :
Alhamis

8 Faburairu 2024

11:49:59
1436162

Jagoran: Tsarin Duniya Na Yanzu Lalataccen Tsari Ne

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Lokacin Da Yake Ganawa Da Jami'ai Da Wakilan Gwamnati Da Jakadun Kasashen Waje: Musibar Gaza Bala'i Ga Duniyar Musulunci Kai Sama Da Haka Ma Musiba Ce Ta Bil'adama, Kuma Hakan Yana Nuni Da Cewa Tsarin Duniya A Yau Lalataccen Tsari Ne Na Kuma Ba Mai Dorewa Ba Ne.

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

07:29:58
1435942

A Irin Wannan Rana Ne Dai 26 Ga Watan Rajab Shekaru Goma Bayan Aiko Annabi SAWA Sayyid Abu Dalib AS Yayi Wafati

A yayin zagayowar ranar wafatin Abu Talib (a.s) na 26 ga watan Rajab.

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

07:12:35
1435938

Irwani: Iran Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Marasa Tushe Da Amurka Ke Yi Wa Dakarunta

Iran Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Marasa Tushe Da Amurka Ke Yi Wa Dakarunta

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

06:57:14
1435935

Saudiyya: Sai An Kafa Kasar Falasdinu Mai Cin Gashin Kanta Da Ke Da Cibiyar Gabashin Birnin Kudus Zata Sabunta Huldar Diflomasiyya Tsakaninta Da Isra’ila

Ma'aikatar harkokin wajen Saudiyya ta fitar da sanarwa dangane da tattaunawar da ake yi tsakanin Riyadh da Washington dangane da tafarkin kulla alaka tsakaninta da Isra'ila.

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

06:32:41
1435927

Daraktan Cibiyar Yada Labaran Falasdinu Yayi Shahada A Gaza/ Adadin Shahidan ‘Yan Jarida Ya Kai Mutane 123

Daraktan cibiyar yada labaran Falasdinu ya yi shahada a harin da gwamnatin sahyoniyawa ta kai a Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza.

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

06:17:44
1435923

'Yan Sandan Amurka Sun Cafke Yahudawa Da Dama Da Ke Goyon Bayan Falasdinu

'Yan sandan Amurka sun kama wasu da dama daga cikin 'yan kungiyar Yahudawa masu goyon bayan Falasdinu a wannan kasa.

Madogara :
Laraba

7 Faburairu 2024

04:32:12
1435872

Harin Da Isra'ila Ta Kai Kan Wani Masallaci A Gaza: Shafukan Al-Qur'ani Sun Jike Da Jinin Wadanda Aka Kashe + Bidiyo

Kamfanin dillancin labaran Wafa na Falasdinu ya wallafa hotuna da ke nuna yadda mutane ke kwashe baraguzan masallacin da aka lalata a baya bayan nan a harin da Isra'ila ta kai a Deir al-Balah. Hotunan sun kuma nuna tarin litattafan addini, da litattafan addu'o'i da yagaggun kwafin kur'ani mai jike da jini.

Madogara :
Talata

6 Faburairu 2024

11:06:45
1435677

Rahoto Cikin Hotuna Na Mawuyacin Yanayin Rayuwar Mutanen Rafah Masu Karancin Kayan More Rayuwa

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya kawo maku cewa: al'ummar Rafah da ke karkashin ruwan bama-bamai na dakarun yahudawan