Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Litinin

16 Janairu 2023

17:47:39
1339021

Ana Ci Gaba Da Neman Sakin Fasfo Na Shekh Zakzaky (H) A Najeriya

Matasa sun sake fita, suna sake Kira ga azzalumar gwamnatin Buhari dasu gaggauta sakin Fasfo din Jagora Sayyid Zakzaky (H) da mai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim su tafi neman lafiya, Kamar yadda suka Saba dukkan ranakun litinin da Jumma'a a Abuja suna fita Motsin neman Fasfo din Jagora (H), da Mai dakinsa Malama Zeenah domin su tafi neman lafiya a kasashen ketare. Muzaharar yau litinin 16/1/2023 ta gudana ne tun daga bakin Banex plaza har zuwa Banex Junction dake Wuse 2(!!) Birnin tarayya Abuja.

Madogara :
Litinin

16 Janairu 2023

15:52:15
1338929

Muftin Oman: 'Yantar da Falasdinu wani nauyi ne da ya rataya a wuyan al'ummar musulmi

Babban Mufti na Oman ya yi kira da a kwato Palastinu da Masallacin Al-Aqsa daga hannun makiya yahudawan sahyoniya.

Madogara :
Litinin

16 Janairu 2023

14:26:25
1338892

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar Sabon sharadin aikin Hajji

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa, tilas ne alhazan da za su ziyarci dakin Allah su samu dukkan alluran rigakafin cutar korona, da rigakafin cutar sankarau da mura na yanayi.

Madogara :
Litinin

16 Janairu 2023

14:17:42
1338890

An kaiwa 'yan Shi'ar Najeriya farmaki tare d ajikkatasu a yayin bikin Mauludin Sayyida Zahra (AS) Hotuna

Wasu ’yan Shi’a a Najeriya yayin gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima Zahra (AS) ‘yan daba da ‘yan Ta'adda sun far musu tare da ji masu ciwuka.

Madogara :
Lahadi

15 Janairu 2023

12:21:39
1338533

Rahoto Cikin Hatuna Na / Gagarumin Bikin Iyaye Mata Da Yara A Masallacin Jamkaran

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) Abna ya kawo maku rahotan cewa, an gudanar da gagarumin bukin tunawa da ranar haihuwar Sayyida Zahra, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta a masallacin Jamkaran.

Madogara :
Lahadi

15 Janairu 2023

11:51:18
1338524

Labarai Cikin Hotuna Na / Jerin bukukuwan zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zahra, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta ,a birnin Mashhad.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa, an gudanar da jerin bukukuwan zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zahra, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta, musamman ma mata masu taken uwa mafi alheri, a dandalin Darul. Murhamah na tsattsarkan haramin Razavi a cikin Mashhad

Madogara :
Lahadi

15 Janairu 2023

11:44:13
1338522

Amir Abdollahian: Iran za ta ci gaba da kasancewa aminiyar Lebanon a lokutan wahala

Yayin da yake jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran a shirye take ta hada kai da kasar Lebanon a fannonin tattalin arziki, kasuwanci da makamashi, ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Tehran za ta ci gaba da kasancewa aminiyar Beirut a lokutan wahala.

Madogara :
Lahadi

15 Janairu 2023

11:38:03
1338521

Sayyid Hassan Nasrallah zai gabatar da jawabi a daren ranar Talata

Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon zai gabatar da jawabi a wajen bikin rabon lambar yabo ta Adabin Juriya ta Duniya na Shahidai Haj Qassem Soleimani da zaSayyid Hassan Nasrallah zai gabatar da jawabi a daren ranar Talata

Madogara :
Asabar

14 Janairu 2023

21:11:55
1338472

Labarai Cikin Hotuna

Shashin Hotunan ’Yan’uwa Mata A Wajan Mauludin Sayyada Zahra (S.a) A Birnin Tarayya Abuja

’Yan’uwa Musulmi Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Suke Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Bikin Mauludin Sayyada Zahara (S.a) Na Ƙasa A Abuja‚ Sayyada Zahra Itace ’Yar Manzon Allah (S.a.w.w). Wannan Taron Shine Kashi Na Biyu: Wanda An Farashi Tun Jiya Juma’a 13-01-2023 Yau Asabar 14-10-2023 Taron Yake Ci Gaba Da Gudana Cikin Kwanciyar Hankali Ƙarƙashin Jagorancin Jagoranmu Sheikh Ibraheem Zakzaky (H). Daga Ibrahim Y. Ibrahim

Madogara :
Asabar

14 Janairu 2023

21:02:39
1338471

MAULIDIN SAYYIDA ZAHRA (SA) A ABUJA

Har Abada Ba Zamu Taɓa Sallamawa Azzalumai Ba

Tattaunawar ta biyo bayan dawowa daga hutun sallah da cin abinci da akayi ne. Daga bisani kuma sai jawabin rufewa daga Shaikh Ibraheem Zakzaky wanda ya gabatar a yayin ziyarar yan uwa mata da suka kai mishi a gidansa dake Abuja.

Madogara :
Jummaʼa

13 Janairu 2023

15:23:52
1338103

Allameh Raja Nasir: Karancin Garin Alkama abin kunya ne ga gwamnatin Pakistan

Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmin Pakistan ya yi la'akari da mawuyacin halin da ake ciki na karancin fulawa a wannan kasa a matsayin hujja karara ta gazawar gwamnati.

Madogara :
Alhamis

12 Janairu 2023

15:25:16
1337998

An kai hari kan ayarin motocin sojojin Amurka a Iraki

Majiyoyin tsaro sun ba da rahoton fashewar wani bam da aka dana a gefen hanya a kan hanyar ayarin motocin sojojin kawancen Amurka a kan hanyar Al Taji zuwa Bagadaza.

Madogara :
Alhamis

12 Janairu 2023

07:29:25
1337955

Motocin sojojin Amurka sun shiga arewa maso gabashin Syria

Majiyoyin labarai sun sanar da isowar motocin soji guda dari tare da tallafin sojojin Amurka zuwa arewa maso gabashin Syria.

Madogara :
Laraba

11 Janairu 2023

18:45:02
1337921

Taron jana’izar dan Abdul Basit tare da halartar manya manyan malamai na kasar Masar

An gudanar da jana'izar "Khaled Abdul Basit Abdul Samad" dan Ustad Abdul Basit Abdul Samad, a gaban manya manyan malamai na kasar Masar, ciki har da "Ahmad Ahmed Naina" a masallacin "Hamdiya Shazliyeh" na kasar.

Madogara :
Laraba

11 Janairu 2023

07:18:00
1337678

An kama jami'an Mossad a Iran

Ma'aikatar leken asirin ta gano wasu tawaga 6 na aiki na kungiyar 'yan ta'adda ta Mossad tare da kama wasu jami'an Mossad 13.

Madogara :
Laraba

11 Janairu 2023

07:13:44
1337677

Myanmar ta kama Musulman Rohingya 112

Kasar Myanmar ta daure mutane 112 da suka hada da yara 12 daga kabilar Rohingya tsiraru.

Madogara :
Talata

10 Janairu 2023

04:13:49
1337323

A wata ganawa da gungun mutanen Kum

Jagoran juyin juya halin Musulunci: Manufar tarzomar ita ce ruguza karfin kasar, ba wai kawar da raunin da take da shi ba.

Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya ci gaba da cewa: Wasu mutane na ganin cewa mutanen da ke cikin wannan hargitsi suna adawa da raunin gudanarwa da tattalin arzikin kasar, sabanin haka, manufarsu ba wai kawar da raunin ba ce, illa dai ruguza karfin kasar.

Madogara :
Litinin

9 Janairu 2023

16:41:27
1337264

An Jinjina Wa Ayyukan Babban mai hidima ga kur’ani a Masar

Bayan wasu hare-haren da aka kai wa Sheikh Mutauli al-Shaarawi, marigayi shahararren mai magana da sharhi a Masar, mai baiwa shugaban Masar shawara ya yaba da halinsa.

Madogara :
Litinin

9 Janairu 2023

08:44:33
1337055

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron tunawa da Shahid Suleimani a Najeriya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo Ahl-Bait (AS) -ABNA- ya habarta cewa, a wajen bukin cika shekaru uku da shahadar masoyin zukata shahid Laftanar Janar Hajj Qasem Soleimani da Shahidi Abu Mahdi Al-Muhandis, da kuma tunawa da shahidan da suke kare haramomi wanda mabiya shi'a daga jihar Kano ta Najeriya suka gabatar wanda taron ya samu halartar Kungiyar malaman Tijjaniyya da kuma masana kimiyya da al'adu na jihar Kano.

Madogara :
Lahadi

8 Janairu 2023

13:05:29
1336921

Nuna Fushi na kafar sadarwar Saudiyya ta yi kan taron tunawa da shahid Suleimani a Gaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo Ahl-Bait (AS) ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Arabiya na kasar Saudiyya cewa, sun nuna rashin jin dadinsu da matakin da Palasdinawa suka dauka a zirin Gaza na gudanar da bikin tunawa da shahadar Laftanar Janar Qassem Soleimani.