Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

18:29:40
1429365

Sayyid Hassan Nasrullah: Wanda Ya Kamata Ya Ji Tsoron Yaƙi Ita Ce Isra'ila Da 'Yan Share Guri Zauna, Ba Mutanen Lebanon Ba.

Sayyid Hassan Nasrallah: Wai Makiyan Da Suka Sha Kashi Suke Yi Mana Barazana; To Bismillah! Muna Maraba

Babban shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana a cikin jawabinsa na yau cewa: Muna fuskantar barazanar kai mana hari daga bataliyoyin da suka sha kaye a yakin da suke da gwagwarmayar Gaza, muna sanar da su cewa: Bismillahi! Muna maraba Sojojin yahudawan sahyoniya, a lokacin da suke cikin yanayi mai kyau kuma suna cin gajiyar mafi girman makamansu, sun sha kaye a yakin da suke da mu a yakin 2006.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

11:18:08
1429283

TAKAITACCEN TARIHIN IMAM BAQIR (A.S)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - Abna bisa zagayowar haihuwai Imam Muhammad Bakirul Ulum As ya kawo maku takaitaccen bayani dangane da wannan munasaba inda ya kawo maku bayani daga babban masanin nan kuma marubuci Dr. Sadiq Aliyu Musa Yola:

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

10:53:45
1429277

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Kaddamar Da Tarin Ayyukan "Taron Kasa Da Kasa Na Sayyidina Abu Talib (A.S.Mai Kare Manzon Allah (S.A.W))".

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - Abna ya habarta cewa, a safiyar Ranar Alhamis data gabata ne aka gudanar da bikin kaddamar da tarin ayyuka na babban taron kasa da kasa na Sayyid Abu Talib (a.s), mai goyon baya da kare manzon Allah (s.a.w) a cikin (mujalladi 33). Alhamis 21 ga Disamba - a zauren Ahlul-Baiti (a.s) na duniya.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

10:43:49
1429272

Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi ta Pakistan:

Harin Da Amurka Da Birtaniyya Suka Kai Kan Yaman Shi Ne Mafi Munin Keta Dokokin Yaki Da Kare Hakkin Dan Adam

Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi ta Pakistan ya ce: Ya kamata mahukuntan musulmin da suka yi shiru kan harin da ake kai wa Yemen, su tuna cewa Amurka ba kawar kowa ba ce. Amurka tana kula da bukatunta ne kawai.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

10:38:21
1429270

An Kashe Sojojin Yahudawan Sahyoniya 522 A Yakin Gaza

Adadin sojojin Isra'ila da aka kashe a yakin Gaza tun ranar 7 ga watan Oktoba ya kai 522 kuma adadin wadanda suka jikkata ya kai 2486.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

10:30:29
1429267

Ƙididdigar Mafi Yawan Zubar Da Jini A Cikin Tarihin Sabbin Yaƙe-Yaƙe

Falasdinawa Dubu Dari Ne Da Yakin Kwanaki 100 Da Aka Yi Da Gaza Ya Rutsa Da Su.

A Rana ta 100 na mamayar gwamnatin sahyoniyawan a zirin Gaza Palastinawa 100,000 abun ya shafa daga ciki akwai wadanda su kai shahada, ko jikkata ko kuma suka bata sakamakon kisan gillar da aka yi a wannan yanki.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

10:01:14
1429260

Za A Gudanar Da Taron Tunawa Da "Shahidai 'Yan Jaridun Gaza".

Tare da daukar nauyin Majalisar Ahlul Baiti (AS) da Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA, za a gudanar da taron tunawa da Shahidai na Gaza.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

08:32:09
1429242

Jaridun Yahudawan Sahyoniya: Isra'ila Ta Makale A Cikin Fadamar Gaza/ Netanyahu Ya Sha Kaye Da Zamba

Bisa ga ikirari muhimman jaridun Ibrananci uku na Isra'ila "Ma'ariv, Ha'aretz da Yediot Aharonot"; bisa yi la'akari da yanayin Isra'ila a matsayin abin takaici kuma ba a samu wani gagarumin ci gaba ba wajen ruguza Hamas, sakin fursunoni ko kyautata ra'ayin jama'a.

Madogara :
Lahadi

14 Janairu 2024

08:05:22
1429234

Hukumomin Yahudawan Sahyoniya Suna Cikin Fargaba Kan Hizbullah

Mahukuntan yahudawan sahyoniya sun fara yin kakkausar suka ga kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a dai dai lokacin da munanan hare-haren gwagwarmayar Musulunci na kasar Labanon suke gudana.

Madogara :
Jummaʼa

12 Janairu 2024

15:26:26
1428730

Rahotanni sun ce sama da sansanonin Ansarullah 12 ne dakarun kawancen Amurka suka kai hari a daren jiya.

Bidiyoyin Yadda Amurka Da Birtaniya Suka Kai Hari Akan Wasu Wurare Na Yemen

Hare-haren da Amurka da Birtaniya suka kai kan Yaman ba za su taba tafiya ba tare da an mayar da martani da hukunta su ba.

Madogara :
Alhamis

11 Janairu 2024

18:07:53
1428594

Netanyahu A Martaninsa Ya Nunawa Kotun Ƙasa Da Ƙasa Cewa Su Ake Zalunta

Firaministan Gwamnatin Sahayoniya Ya Nun Matsayin Su Ake Zalunta Ga Kotun Ƙasa Da Ƙasa

Madogara :
Alhamis

11 Janairu 2024

17:55:18
1428593

Bidiyon Ziyarar Da Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti As Ta Duniya Ya Kai Wajen Baje Kolin Nasarorin Kimiyyar Cibiyoyin Bincike Na Makarantun Hauza.

Bidiyon Ziyarar Da Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti As Ta Duniya Ya Kai Wajen Baje Kolin Nasarorin Kimiyyar Cibiyoyin Bincike Na Makarantun Hauza.

Madogara :
Alhamis

11 Janairu 2024

17:44:45
1428591

Yadda Netanyahu Ya Nuna Fushinsa Akan Afirka Ta Kudu Da Kotun Kasa Da Kasa

Iran: Muna Goyon Bayan Bajintar Da Kasar Afrika Ta Kudu Ta Nuna Kan Gwamnatin Sahyoniya

Bidiyon Yadda Netanyahu Ya Nuna Fushinsa Akan Afirka Ta Kudu Da Kotun Kasa Da Kasa

Madogara :
Laraba

10 Janairu 2024

17:08:43
1428280

Bidiyon Yadda Aka Raka Gawar Shahid Wassam Tawil Babban Kwamandan Kungiyar Hizbullah

Bidiyon Yadda Aka Raka Gawar Shahid Wassam Tawil Babban Kwamandan Kungiyar Hizbullah

Madogara :
Laraba

10 Janairu 2024

12:14:37
1428230

Sabon Salo Yakin Yakin Gaza Zai Fara Aiki Nan Da 'Yan Watanni

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa.

Yakin da Isra'ila ke yi da Gaza zai ci gaba da yi na tsawon watanni a wata sabuwar hanya da majalisar ministocin kasar ta amince da ita. Sabon matakin yaki a Gaza zai hada da kai hare-hare kan sansanonin sojin Falasdinawa bisa bayanan sirri da bukatun aiki bisa kimar da sojojin suka yi.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

18:22:35
1428044

Manufar Makiya Ita Ce Kawar Da Mutane Daga Fagen.

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Hasashen Nasarar Gwagwarmayar Palastinawa Na Gab Da Tabbatuwa

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya dauki yunkurin rage halartar mutane a muhimman munasabobi a matsayin daya daga cikin dabarun makiya na kawar da mutane daga fagen addini yana mai cewa: yin izgili da jerin gwanon Arba'in, sanya shakku kan mutuntawar da mutane suke yi ga babban kwamandan Iran da kuma al'ummar yankin, da kuma haifar da shakku kan halartar mutane masu girma a cikin bukukuwan addini kamar nisfu Sha'aban na daya daga cikin misalan dabarun makiya na fitar da mutane daga cikin fagen addini.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

13:20:43
1427924

Isra'ila Na Shirin Janye Sojojinta Daga Gaza

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa

A sabon yanayin yakin sojojin Isra'ila za su ci gaba da mamaye yankuna da dama na zirin Gaza tare da janye dakarunsu daga wasu yankuna.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

11:48:01
1427899

Isra'ila Na Shirin Janye Sojojinta Daga Gaza

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa?

A sabon yanayin yakin sojojin Isra'ila za su ci gaba da mamaye yankuna da dama na zirin Gaza tare da janye dakarunsu daga wasu yankuna.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

11:33:36
1427895

Isra'ila Na Shirin Janye Sojojinta Dafa Gaza

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa?

A sabon yanayin yakin sojojin Isra'ila za su ci gaba da mamaye yankuna da dama na zirin Gaza tare da janye dakarunsu daga wasu yankuna.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

10:22:04
1427869

Sojojin Gwagwarmaya Na Cigaba Da Farautar Sojojin Yahudawan Sahyoniya

Farautar sojojin yahudawan sahyoniya da mayakan gwagwarmaya ke yi na kara tsamari