Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Asabar

27 Janairu 2024

04:50:02
1432655

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Hadin Gwiwa Don Inganta Koyarwar Nahjul-Balaghah A Birnin Isfahan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron bunkasa Inganta Koyarwar Nahjul-Balaghah ga daliban makarantar hauza na lardin Isfahan a ranar maulidin Amirul Muminin Ali mai tsira da amincin Allah tare da Jawabin Hujjatul-Islam Wal-Muslimeen, Haj Abul Qasem, mai baiwa shugaban kasa shawara kuma shugaban cibiyar hulda tsakanin gwamnati da Malaman Addini a Ghadiriya, Isfahan. Hoto: Pejman Ganjipur

Madogara :
Jummaʼa

26 Janairu 2024

20:31:24
1432626

Rahoto Cikin Hotuna Na Jawabin Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (A.S) Ta Duniya A Taron Masu I’itikafi A Birnin Qum.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-baiti ABNA ya habarta cewa, Ayatullah Riza Ramizani babban shugaban majalisar Ahlul Bayt As ta duniya ya gabatar da jawabi ga masu Ibadar I’itikafi a masallacin Imam Hassan Askari As da ke birnin Qum, inda a karshen jawabin ya gabatar da tattaunawa tare da masu I’itikafin ya amsa tambayoyinsu. Hoto: Abbas Manjami Gilani

Madogara :
Jummaʼa

26 Janairu 2024

20:22:46
1432619

Kotun Hague: Dole Ne Isra'ila Ta Daina Kashe-Kashe Da Cutar Da Al'ummar Gaza Tare Da Daukar Matakan Gaggawa Don Biyan Bukatun Jin Kai Na Al'ummar Gaza.

A yau ne kotun kasa da kasa ta fitar da hukuncin farko kan korafin da kasar Afrika ta kudu ta kai kan gwamnatin sahyoniyawa kan aikata kisan kiyashi.

Madogara :
Jummaʼa

26 Janairu 2024

19:13:04
1432603

Ayatullah Makarim Shirazi: A Tarihin Musulunci Babu Wanda Ya Sadaka Yana Ruku'u Sai Ali Bin Abi Talib (A.S.).

Marja’a Taqlid abin koyin ‘Yan Shi’a yayi la’akari da irin girman matsayi na Amirul Muminin (AS) da cewa: A tarihin Musulunci ba bu wani sai Ali Ibn Abi Talib (AS) wanda shine yayi sadaka yana ruku’u.

Madogara :
Alhamis

25 Janairu 2024

19:52:03
1432411

Ayatullah Sheikh Isa Qasim Ya Gana Da Sheikh Ibrahim Zakzaky

Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ya gana da Ayatullah Sheikh Isa Qasim jagoran Harkar Musulunci ta Bahrain a birnin Qum, inda suka tattauna muhimman batutuwan da suka shafi duniyar Musulunci.

Madogara :
Alhamis

25 Janairu 2024

19:32:29
1432406

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Khamtamar Mauludin Imam Ali A's A Abuja

Harkar musulunci ƙarƙashin Jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ta gudanar kayataccen Mauludi na Wasiyin Manzon Allah (SAWW) wato Imam Ali Dan Abi Dalib (AS) a Merit House dake Maitama Abuja, birnin Tarayyar Nijeriya.

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

20:53:05
1432171

Rahoto Cikin Hotuna Na Baje Kolin "Kayyyakin Tarihi Na Archaeological Na Shi'anci A Iran Kafin Zamanin Safawiyawa"

An bude bikin baje kolin a ranar Laraba - 4 Bahman 1402 ya zo daidai da 13 ga watan Rajab, ranar tunawa da haihuwar Amir al-Muminin Ali (AS) a cibiyar nazarin ilmin tarihi ta tsangayar adabi da kimiya ta jami'ar Tehran ake gudanar da shi. Masu sha'awar suna iya ziyartar wajen karfe 9:00 na safe zuwa 3:00 na rana kowace rana, ban da ranar Alhamis da ranekun hutu, a lamba ta 13, Cibiyar Nazarin Archaeology, Faculty of Literature and Humanities, Jami'ar Tehran, a Elkhebal St, Quds St. Porsina St, Tehran.

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

20:36:04
1432168

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Nuna Adawa Da Kisan Kiyashin Mabiya Shi'a A Birnin Peshawar Na Kasar Pakistan A Parachenar

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - Abna ya habarta cewa, al'ummar Peshawar, babban birnin lardin Khyber Pakhtunkhwa na kasar Pakistan, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da kashe-kashen da akewa 'yan Shi'a a garin Parachenar da ke arewa maso yammacin Pakistan.

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

20:19:17
1432165

An Fassara Littafin "Al-Bada’a" Na Abdul Karim Bahbahani Zuwa Harshen Hausa Tare Da Bugawa Da Watsa Shi

Wannan littafi takaitaccen nazari ne kan lamarin bada'a wato canja lamarin qaddara a matsayin daya daga cikin akidar Shi'a Imamiyya. A cewar marubucin, rashin fahimtar wannan aqida ta Shi’a ya haifar da wasu sabani a wannan fage.

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

19:40:06
1432153

Murna Da Haihuwar Imam Ali As 13 ga Watan Rajab A Dakin Ka’abah

Fatima bint Asad mahaifiyar Amirul (As): Ya Ubangiji! Ni na yi imani da kai da abunda ya zo daga gareka na daga manzani da littafai’ kuma ina mai gaskatawa da zancen kakana Ibrahimul-Khalil As, kuma lalle shi ya gina dadadden gida, don hakkin wanda ya gina wannan gida, da hakkin jarirai a cikina, ka saukaka min haihuwata.

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

11:24:30
1432065

Za A Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani Mai Taken: "Imam Ali (AS) A Nazarin Malaman Da Ba Musulmi Ba" A Kasar Italiya

Bisa daukar nauyin kungiyar hadin kan shi'a ta kasa a Italiya za ta gudanar da taro dangane da Imam Ali (AS) karo na 9 da taken "Imam Ali (AS) a nazarin malaman da ba musulmi ba".

Madogara :
Laraba

24 Janairu 2024

11:08:21
1432046

Labari Cikin Hotona Na Maulidin Imam Jawad (A.S.) A Birnin Moscow Tare Da Halartar Mataimakin Shugaban Harkokin Kasa Da Kasa Na Majalisar Ahlul Baiti (A.S.) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da maulidin Imam Jawad (a.s.) a Husainiyar Sayyidah Fatima Zahra (s.a.) a birnin Moscow tare da halartar Hujjatul Islam Wal-Muslimin "Muhammad Ali Mu’inian" mataimakin shugaban harkokin kasa da kasa na majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya tare da gabatar da jawabi a wajen wannan biki.

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

17:05:17
1431545

Bidiyon Yadda Akai Ruwan Bama-Bamai A Khan Yunus A Yammacin Yau

Wannan ruwan bama-bamai ya yi sanadiyar shahadar mutane 150 tare da jikkata wasu

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

16:54:24
1431544

Bidiyon Yadda Iyalan Fursunonin Yahudawa Suka Kutsa Kai Cikin Majalisar Dokokin Isra'ila

Bidiyon Yadda Iyalan Fursunonin Yahudawa Suka Kutsa Kai Cikin Majalisar Dokokin Isra'ila

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

14:01:58
1431524

Bidiyon Yadda Aka Kawata Farfajiyar Haramin Imamur Ridha As Da Fulawowi Na Murnar Haihuwar Imam Muhammadul Jawad As

Bidiyon Yadda Aka Kawata Farfajiyar Haramin Imamur Ridha As Da Fulawowi Na Murnar Haihuwar Imam Muhammadul Jawad As

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

13:54:10
1431520

Bidiyon: Bayanin Yadda Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Karbi Mazhabar Ahlul Baiti Daga Bakinsa

Bidiyon: Bayanin Yadda Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Karbi Mazhabar Ahlul Baiti Daga Bakinsa

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

13:43:13
1431517

An Bude Ƙungiyar Fatimatuz Zahra A Babban Birnin Madagascar + Hotuna

A yayin wani biki tare da halartar wasu jiga-jigan 'yan Shi'a na Afirka, an kaddamar da kungiyar Fatima Zahra a babban birnin Madagascar.

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

13:26:02
1431510

Ci Gaba Da Bukukuwan Murnar Haihuwar Imam Muhammadul Jawad As

TAQAITACCEN TARIHIN IMAM JAWAD (A.S)

Hadisai 250 ne kawai a ka iya samo wa daga Imam Jawad (A.S), wanda hakan ya samo asali ne ganin cewa shekarun da ya rayu ba su da yawa, haka kuma yana karkashin matsin lambar mahukunta ne. Haka ma masu ruwaito hadisai da SahabbanSa ba su wuce mutane 115 zuwa 193 ba. Ahmad dan Abi-Nasr Bizandi, Safwan dan Yahya da Abdul-Azim Hasani suna cikin jimillar Sahabban Imami din.

Madogara :
Litinin

22 Janairu 2024

09:21:33
1431435

Murnar Zagayowar Haihuwar Imam Muhammadul Jawad Dan Aliyur Ridha As

Muhammad bin Ali bin Musa bin Jaafar, wanda aka fi sani da Jawadul A'immah (195-220 AH), shi ne limami na tara daga cikin Imaman shiriya goma sha biyu, kuma ya dau shekaru 17 yana imamancin Al’ummah .

Madogara :
Asabar

20 Janairu 2024

12:33:20
1430834

Iran: An Samu Nasarar Harba Tauraron Dan Adam Mai Suna "Surayya"

Kasar Iran ta sake samun wata sabuwar nasara ta bangaren kimiyyar sararin samaniya da harba tauraron dan adam kirar kasar mai suna "Surayya" ya kasance a cikin kewayan sararin samaniya da 750 km