Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Asabar

3 Faburairu 2024

10:28:33
1434758

Khatib Juma’a Bahrain: Yakin Gaza Ya Bayyana Mugunyar Yaudarar Kasashen Yamma Makaryata

limamin Juma’a na Bahrain ya ci gaba da cewa: Wanda ya kashe yara da matan Gaza tare da aiwatar da mummunan kisan kiyashi a kan al'ummar Gaza, su ne kasashen maƙaryata na Yamma da ke bai wa gwamnatin sahyoniya makamai da kayan aiki.

Madogara :
Asabar

3 Faburairu 2024

10:09:30
1434755

Mazauna Gaza Da Suka Fake A Iyakar Rafah Suna Cikin Damuwar Hare-Haren Isra’ila

A cikin watanni hudu da suka gabata, Rafah ta fuskanci dimbin Falasdinawa kuma mutane na kwana a cikin tantuna, matsugunan wucin gadi, makarantu da masallatai.

Madogara :
Jummaʼa

2 Faburairu 2024

20:28:32
1434610

Sheikh Naim Qasim: Wajibi Ne Dukkan Larabawa Da Musulmi Su Goyi Bayan Gaza

Mutane da yawa sun zarge mu saboda mun goyi bayan Gaza! Mun ce dole ne mu goyi bayan Gaza kuma ku ma dole ne ku goyi bayan Gaza, dukkan Larabawa da musulmi gaba daya dole ne su goyi bayan Gaza.

Madogara :
Jummaʼa

2 Faburairu 2024

20:18:18
1434607

Turkiya: An Kama 'Yan Leken Asirin Mossad 7

Jami'an tsaron Turkiyya sun kama 'yan leken asirin Mossad 7

Madogara :
Jummaʼa

2 Faburairu 2024

19:15:07
1434594

Iran: An Gano 'Yan Leken Asirin Mossad A Ƙasashe 28

Ma'aikatar Yada Labarai Ta fitar da sanarwar cewa jami'an tsaronta sun gano 'yan leken asirin Mossad a kasashe 28

Madogara :
Alhamis

1 Faburairu 2024

12:59:25
1434321

Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zagayen Murnar Dawowar Imam Khumaini Qd Kasar Iran A AliShahr Bushehr

Murnar Zagayowar Ranar Da Imam Khumaini (r.a) Ya Dawo gida da kuma farkon yunkurin al'ummar musulmi da juyin juya halin Musulunci na Iran na tsawon kwanaki goma domin samun nasarar juyin juya halin Musulunci. Juyin juya halin Musulunci da samun 'yanci.

Madogara :
Alhamis

1 Faburairu 2024

12:23:52
1434310

“Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ba Irin Na Gabas Ko Yamma Ba Ce”.

Bidiyo | Na Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci juya halin Musulunci... Imam Khumaini (r.a) Ya Yi Juyin Juya Hali Tare Da Zurfin Imaninsa Ya Kuma Ayyana Shi Da Cewa “Ba Irin Na Gabas Ko Yamma Ba Ne”.

Bidiyo | Na Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci juya halin Musulunci... Imam Khumaini (r.a) Ya Yi Juyin Juya Hali Tare Da Zurfin Imaninsa.

Madogara :
Alhamis

1 Faburairu 2024

12:08:03
1434309

Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Bikin Bude Wasu Sabbin Kafofi 2 Na WikiShi'a Mai Taken "Wiki Turath" Da "Shi'a Data" A Birnin Qum.

Ayatullah Ramezani: Ruhin Wiki-Shia Ya Kamata Ya Zama Addini Na Hankali

A cikin wannan biki, babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya jinjina ga sakon hikima na Ayatullah Makarim Shirazi, inda ya yi ishara da ranar zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci, yana mai cewa: Wasu sun yi imani da faruwar lamarin juyin juya halin addini abu da bai yiwuwa ba, suna masu kudirce cewa gyara sannu a hankali shine zai fi, amma sai ga shi juyin juya halin Musulunci mai daukaka ya faru a matsayin abin al'ajabi na mu'ujizar wannan karni.

Madogara :
Alhamis

1 Faburairu 2024

11:48:07
1434307

Cikakken Rahoton Bukin Bude Sabbin Kafofin "Wiki Turath" Da "Shia Data" + Hotuna Da Bidiyo

An gudanar da bikin bude wasu sabbin ayyuka guda biyu na Wiki na Shi'a mai taken "Wiki turath" da "Shi'a Data" a birnin Qum tare da karanta sakon Ayatullah Makarim Shirazi da kuma jawabin Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya.

Madogara :
Alhamis

1 Faburairu 2024

11:22:20
1434274

Ci Gaba Da Murnar Zagayowar Makon Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

Iran: Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Tarukan Raya Ranar Da Imam Khumaini (r.a) Ya Dawo Gida Mai Albarka

A karshen watan Disamba, labari ya bazu na aniyar Imam Khumaini na komawa Iran. Duk wanda ya ji labarin idanunsa sun ciko da kwalla na kewarsa. Al'umma sun sha wahala shekaru goma sha hudu suna jira. Duk da al'umma da magoya bayansa sun kasance cikin damuwa da tashin hankali kan rayuwar Imam Khumaini, kasancewar har yanzu gwamnatin sojan da ke biyayya ga Shah tana kan karagar mulki. Don haka abokan Imam suka ba da shawarar a jinkirta tafiya kadan don samar da sharuddan da suka dace don kare shi.

Madogara :
Laraba

31 Janairu 2024

19:16:36
1434048

Shin Ko Makomar Amurka A Vietnam Tana Jiran Gwamnatin Sahayoniya A Gaza?

Halin da gwamnatin Sahayoniya ke ciki a wannan zamani a fili ya yi kama da irin shigar Amurka a yakin Vietnam.

Madogara :
Laraba

31 Janairu 2024

18:55:33
1434047

Bidiyo Da Hotunan Yadda Sojojin Yaman Su Kai Tattakin Don Muna Goyon Bayaan Falasdinu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku bisa nakaltowa daga kamfanin labarai na IRNA cewa: sojojin kasar Yaman sun gudanar da tattaki domin nuna goyon bayansu ga Falasdinu wanda wannan Tattakin soji na sojojin kasar Yemen yana kunshe da hafsoshi 3,600 daga dakarun kiyaye zaman lafiya na dakarun tsaron fadar shugaban kasa an gudanar da shi acikin tazarar kilomita 130 da nufin kara shiri da tallafawa Falasdinu.

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

16:16:47
1433726

Sheikh Zakzaky: Al'ummar Najeriya Sun Fara Sanin Mazhabar Ahlul Baiti (AS) Shekaru 44 Da Suka Gabata.

Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, yayin da yake ishara da yadda Nahjul-Balagha da Sahifa Sajjadiyya suka yawaita a cikin al'ummar kasar Najeriya da kuma halartar sama da mutane miliyan 5 a cikin jerin gwanon na Arba'in, ya ce: sanin mutanen Najeriya da mazhabar Ahlulbaiti. Al-Bait (AS) ya fara ne shekaru 44 da suka gabata, kuma kafin wannan lokacin babu Shi'a ko daya a Najeriya, wannan abin mamaki ne!.

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

12:12:50
1433679

An gudanar Da Taron Bikin Karrama Shaikh Zakzaky HF A Birnin Qom Na Kasar Iran

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Bukin Karrama Shaikh Zakzaky Da Aka Gudanar A Birnin Qom Na Kasar Iran

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

08:29:05
1433655

Bidiyo | Cikakken Rahoto Kan Jirgin Ruwan Sojan Amurka Da Sojojin Yaman Suka Kai Wa Hari

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa: an fitar da cikakken rahoto kan jirgin ruwan sojan Amurka mai suna "Lewis B. Puller", wanda ke bayar da cikakken goyon baya da taimakawa ga 'yan ta'addan yahudawan sahyoniya wanda kuma sojojin Yaman suka kaiwa harai a cikin tekun bahar maliya.

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

08:11:23
1433647

Majalisar Dinkin Duniya: Farin Yunwa Ya Tabbata A Zirin Gaza

Michael Fakhri", wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan abinci, ya ce: "Yunwa a Gaza ta zama babu makawa bayan da wasu kasashe suka dakatar da taimakon kudi ga Hukumar ba da Agaji da Ayyuka ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA).

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

08:06:17
1433645

Ma'aikatan Gwamnatin Amurka Da Yawa Zasu Gudanar Da Yajin Cin Abinci Domin Nuna Goyon Bayan Gaza

Wakilan kungiyar sun shaidawa jaridar Guardian cewa "Mambobin za su shirya wani yajin cin abinci na kwana daya a ranar Alhamis, domin mayar da martani ga yadda Isra'ila ke amfani da yunwa a matsayin makamin yaki ta hanyar hana abinci shiga zirin Gaza".

Madogara :
Talata

30 Janairu 2024

07:49:30
1433638

Tare Da Sakon Ayatullahi Makarem Shirazi;

Za A Gudanar Da Bikin Kaddamar Da Sabbin Ayyukan Wiki Na Shi'a

Tare da halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya sakon Ayatullah Makarem Shirazi; Wiki Shia za tai bukin buɗe sabbin ayyukanta guda biyu.

Madogara :
Lahadi

28 Janairu 2024

06:37:03
1433032

MSF: Babbar Cibiyar Lafiya Ta Gaza Ta Ruguje A Cikin Hare-Haren Isra'ila

Manyan kungiyoyin kiwon lafiya sun buga kararrawa kan rugujewar muhimman ayyukan kiwon lafiya a cibiyar kiwon lafiya mafi girma a Gaza, a daidai lokacin da Isra'ila ke kai hare-hare ba kakkautawa a Khan Yunis da ke kudancin Gaza.

Madogara :
Lahadi

28 Janairu 2024

05:23:12
1433009

Hizbullah: Za Mu Mayar Da Martani Ta Hanyar Fadada Zango Na Hudu Da Karfi Mai Inganci

Sheikh Naim Qassem Yayin jawabin da ya gabatar a wajen bikin kaddamar da littafin "Hukunce-hukuncen Shugabanni da Ma'aikata" (الوصايا العلوية للمديرين والعاملين) na (Imam Khamenei, hafizahul lahu), yayi bayanin cewa "ana gani laifin kungiyar Hizbullah da gwagwarmaya a Labanon saboda sun sauke wajibin da ke kansu."