Muzharar a saki shekh zak zaky a kano
cigaba ...-
-
Sallar Idi a Tehran wadda Jagoran Juyi ya Gabatar
Yuli 7, 2016 - 12:30 AMRanar Laraba ne mafiya yawan al'ummar musulmi na duniya suka gabatar da bukukuwan karamar sallah, a Iran jagoran juyin musulunci na kasar Ayatullah Sayyis Ali Khamna'i na ya jagoranci sallar Idin ta bana
cigaba ... -
Muzaharar Quds a Bauch Nageria
Yuli 3, 2016 - 10:29 PMwani sashe na masu muzaharar Quds a Bauchi Nageria
cigaba ... -
Ranar Quds a Pakistan
Yuli 2, 2016 - 10:32 PMal'ummar muslune da yawa suka fito a rana Quds ta bana a kasar Pakistan
cigaba ... -
Tsare Shekh Zak-zaki bai hana al’ummar musulmi fitowa ba a Ranar Quds ta Yau
Yuli 1, 2016 - 8:26 PMMuzaharar Quds a garuruwa daban daban a Nageria
cigaba ... -
Raya Dararen Lailatulkadr a Masallacin Jamkaran da ke Qom
Yuni 29, 2016 - 6:07 PMAl'ummar musulmi sun taru a masallacin Jamkaran da ke garin Qom ta Iran domin raya darare masu alfarma na Lailatulkadr da kuma shahadar Iman Ali{a.s}
cigaba ... -
Raya Dararen Lailatulkadr a Mu'assasatul Thaqlain Kaduna
Yuni 28, 2016 - 7:09 PMRaya dararen shahadar Imam Ali {a.s} da kuma Lailatulkadr a Mu'assasatul Thaqlain dake garin Kaduna Nigeria
cigaba ... -
Bashar Asad yayi Buda Baki da Sojojin sa a Bakin Daga
Yuni 28, 2016 - 1:57 AMAcikin wata mai alfarma shugaban kasar Syria Bashar Asad ya ziyarci sojojinsa a bakin daga inda sukai buda baki tare
cigaba ... -
Raya Daren Shahadar Imam Ali {a.s} a gida Jagoran Juyin Musulunci na Iran
Yuni 28, 2016 - 1:30 AMDararen Raya Shahadar Imam Ali {a,s} da kuma Lailatulkadar a gidan Jagoran juyin Musulunci na Iran
cigaba ... -
Gangamin A Saki Shaikh Zak zaky A Kano
Yuni 26, 2016 - 6:13 PMAnyi gangamin a saki shaikh zak zaky a garin kano dake Nageria
cigaba ... -
Mutanen Bahrain na cigaba da nuna damuwar su a kan Hukuncin da a ka yankema Shekh Isah Kasim
Yuni 22, 2016 - 11:07 PMMutane Bahrain sanye da Likafani yayin da suke nuna goyon bayan su ga Shekh Isha Kasim
cigaba ... -
Rana ta Talatin da Bakwai da shiga yajin cin Abincin na Maluman Majalisar Hadin kan Musulni ta Pakistan
Yuni 20, 2016 - 8:28 PMAllama Raji Jafari daya daga cikin maluman dake yajin cin abinci domin neman kwamnatin kasar Pakistan ta biyama yan Shi'a wasu hakkokinsu.
cigaba ... -
Ganawar Jagora da Manyan Jami'an Gwamnatin Iran
Yuni 15, 2016 - 5:00 PMJagoran juyin musulunci na Iran Ayatullahi Sayyid Ali Khamna'i ya gana da wasu manyan jami'an Gwamnatin kasar.
cigaba ... -
'Yanto Wasu Yan Kuna na Falluja da ga Hannun Da'ish
Mayu 28, 2016 - 9:49 PMDakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar 'yanto wasu yan kuna da ga hannun 'yan ta'adda na kungiyar Da'ish
cigaba ... -
Nisfu Sha'aban a Masallacin Jamkaran Qom Iran
Mayu 22, 2016 - 9:30 PMDaren Nisfu Sha'aban a babban Masallacin Jamkaran dake garin Qom Iran
cigaba ... -
Jagoran Juyin Musulunci ya yin da yake Ganawa da Jakadun kasashen Waje
Mayu 6, 2016 - 9:49 PMJagoran Juyin Musulunci ya yin da yake Ganawa da Jakadun kasashen Waje
cigaba ... -
Gangamin Kiran a Saki Shekh Zak Zaky a Kano
Afrilu 17, 2016 - 12:23 AMal'ummar musulmi sun gudanar da gangamin kiran a saki shekh Ibrahim Zak Zaky a garin Kano dake Nageria
cigaba ... -
Ganawar Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Da Kwamandojin Sojojin Kasar
Afrilu 10, 2016 - 10:46 PMA yaune Jagoran Juyin Musulunci na Iran yayi Wata Ganawa da Kwamandojin Sojojin Kasar, ga wasu Hotuna nan.
cigaba ... -
Muzaharar # A saki Sheikh El-Zakzaky a birnin Maradi a Jamhuriyar Niger
Maris 8, 2016 - 2:05 PMMuzaharar # A saki Sheikh El-Zakzaky a birnin Maradi a Jamhuriyar Niger
cigaba ... -
Jana'izar Ayatullahi Tabasi a Mashad
Maris 5, 2016 - 10:17 PMJana'izar Ayatullahi Tabasi a Mashad
cigaba ... -
Gangamin Dalibai a Abuja
Fabrairu 28, 2016 - 10:25 PMgangamin Dalibai a Abuja
cigaba ... -
Muzaharar a saki Shaikh Zak Zaky a Bauchi
Fabrairu 21, 2016 - 9:05 PMMuzaharar a saki malam Zak Zaky a garin Bauchi
cigaba ... -
Baje kolin Littatafai na Cibiyar Ahlul-Baiti{a.s} ta Duniya a QOM
Fabrairu 20, 2016 - 5:03 PMBaje kolin Littatafai na Cibiyar Ahlul-Baiti{a.s} ta Duniya a garin Qom Iran
cigaba ... -
Muzaharar Mata a Kano Suna Kira da a Saki El-zak zaky
Fabrairu 17, 2016 - 6:44 PMmata sun gudanar da muzaharar a gagauta sakin el-zak zaky a garin Kano
cigaba ... -
Murnar Zagayowar Ranar Cin Nasarar Juyin Musulunci a Iran
Fabrairu 12, 2016 - 11:43 AMMurnar zagayowar ranar cin nasarar juyin musulunci na Iran, inda miliyoyin mutane suka halarta
cigaba ... -
Gangamin a saki El-zak zaky a Kano
Fabrairu 10, 2016 - 9:26 PMGangamin a saki malam zak zaky a Kano
cigaba ... -
Muzaharar A Saki Shaikh El-zak zaky A Garin Suleja
Fabrairu 7, 2016 - 1:57 PMDazun nan ke nan a yau Asabar 6 ga watan Fabrairu 2016 'yan uwa al'ummar musulmi matasa a cikin garin Suleja a jihar Niger suka gabatar da wata muzahara inda suke kira da #A saki Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa tare da dukkanin wadanda ake tsare da su a gidajen kaso daban daban
cigaba ... -
Jagoran Juyin Musulunci a Haramin Imam
Janairu 30, 2016 - 7:35 PMJagoran Juyin Musulunci ya ziyarci Haramin Imam Khumain da Makabartar Shahidai a Tehran
cigaba ... -
Hotunan muzaharar a saki malam a kano,Bauchi, Yola....
Janairu 30, 2016 - 7:17 PMmuzaharar a saki malam a garuruwan Nagaria
cigaba ... -
Jana'izar daya daga cikin Shahidai Zaria
Janairu 27, 2016 - 1:26 PMshahidi Usman Naziru na daya daga cikin yan uwan da suka yi Shahada a waki'ar Zaria
cigaba ...