Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran dai ba ta cikin wata damuwa dangane da sakamakon zaben kasar Amurka, to sai dai tana cikin shirin fuskantar koma mai zai faru, yana mai cewa sakamakon zaben ba shi da wani bambanci a wajen Iran.
cigaba ...-
-
Limamin Tehran: Al'umar Iran Ba su Gaskata Kowace Gwamnati Ta Amurka.
Nuwamba 11, 2016 - 7:27 PMAl'ummar Iran bata dogaro da kowace gwamantin Amurka
cigaba ... -
Iraki: Mutane 9 Ne Su ka yi Shahada A Harin Ta'addanci A Garin Samarra
Nuwamba 7, 2016 - 7:04 PMHarin Na jiya An Kai shi ne Da Mota Mai Makare Da Bama-bamai.
cigaba ... -
Jagora: Sasantawa Da Amurka Ba Zai Magance Matsalolin Da Ake Fuskanta Ba
Nuwamba 2, 2016 - 9:37 PMJagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar shiryawa da Amurka ba zai taba magance matsalolin da kasar Iran take fuskanta ba, don kuwa Amurkan ba ta yi watsi da kiyayyar da take nunawa al'ummar Iran ba.
cigaba ... -
Shugaban Kasar Venezuela Nicolás Maduro Moross Ya Iso Kasar Iran
Oktoba 23, 2016 - 1:04 AMShugaban Venezuela ya fara ziyarar aiki a Iran
cigaba ... -
Amurka Da Biritaniya Ne A Gaba Wajen Goyon Bayan Ta'addancin Saudiya A Yemen
Oktoba 14, 2016 - 10:16 PMAya. Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurka da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudiya da kawayenta suke aikatawa a Yemen
cigaba ... -
Larijani: Kare Musulunci Yana Daga Cikin Darussan Ashura
Oktoba 8, 2016 - 3:06 PMShugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran yace,Kare Addinin Musulunci Na Daga Cikin Darussan Ashura.
cigaba ... -
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kai Hari Kasar Siriya
Oktoba 3, 2016 - 3:56 PMJamhuriyar Musulunci ta Iran ta ja kunnen kasar Amurka dangane da shiga yakin kasar Siriya kai tsaye, tana mai cewa yin hakan yana iya zama tamkar 'kisan kai' ga sojojin Amurkan.
cigaba ... -
Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan
Satumba 3, 2016 - 5:18 PMShugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya aike da sakon ta'aziyyar gwamnati da al'ummar Iran ga gwamnati da al'ummar kasar Uzbekistan saboda rasuwar shugaban kasar Islam Karimov wanda ya rasu a jiya Juma'a.
cigaba ... -
Zarif Ya Gudanar Da Tattaunawa Tare Da Shugaban Kasar Ecuador
Augusta 25, 2016 - 6:58 PMA ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Iran yake gudanarwa a kasashen Latin Amurka,a jiya ya gudanar da tattaunawa tare da shugaban kasar Ecuador Rafael Correa a birnin Quito.
cigaba ... -
Kasashen Iran Da Norway Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi Na Bunkasa Tattalin Arziki
Augusta 19, 2016 - 4:21 PMKasashen Iran da Norway sun rattaba hannun kan yarjeniyoyi na bunkasa harkokin tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu.
cigaba ... -
Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce
Augusta 1, 2016 - 3:20 PMJagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.
cigaba ... -
Ayatullah Khatami yayi kaukausan suka ga Mahukuntan Bahrain
Yuli 22, 2016 - 10:53 PMWanda ya jagorancin sallar Juma'a a Juma'a a yau a Tehran ya yi kakkausar suka dangane da zaluncin da al'ummar Bahrain suke fuskanta daga masarautar mulkin kama karya ta kasar.
cigaba ... -
Zaman Tattauna kan Ci Gaban Da Aka Samu Kan Yarejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya
Yuli 19, 2016 - 10:06 PMDa safiyar yau ne mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi tare da tawagarsa suka isa birnin Vienna na kasar Austria, domin halartar tattaunawa kan ci gaba da aka samu a yarjejeniyar shirin nukiliya na kasar Iran.
cigaba ... -
Ziyarar Shugaba Rauhani A Yankin Kurdawa Na Kermanshah Da Ke Yammacin Iran
Yuli 17, 2016 - 9:37 PMA yau ne shugaba Rauhani na kasar Iran ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yankin Kermanshah na kabilar Kurdawa da ke yammacin kasar.
cigaba ... -
Iran Ta Bukaci Amurka Ta Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Yuli 15, 2016 - 3:47 PMMinistan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, ya yi kira ga Amurka da ta mutunta yarjejeniyar nukiliyar a aka cimma da kasar sa shekara guda bayan cimma yarjejeniyar da mayan kasashen duniya.
cigaba ... -
Iran Ta Kirayi Jakadan Faransa Game da Taron MunafikanTa A Paris
Yuli 13, 2016 - 4:49 PMIran ta ja kunnan Faransa game da wani taro da manufikan ta dake ketare suka gudanar a Paris a ranar 9 ga watan nan.
cigaba ... -
Iran Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Harin Ta'addanci A Masallacin Manzo (SAW)
Yuli 5, 2016 - 11:08 PMMa'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da bayani na yin Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai jiya a kasar Saudiyya da hakan ya hada da masallacin manzon Allah (SAW)
cigaba ... -
Sallar Juma'a A Tehran
Yuli 1, 2016 - 7:34 PMHudubar Sallar Juma'a A Tehran
cigaba ... -
Raya Dararen Lailatulkadr a Masallacin Jamkaran da ke Qom
Yuni 29, 2016 - 6:07 PMAl'ummar musulmi sun taru a masallacin Jamkaran da ke garin Qom ta Iran domin raya darare masu alfarma na Lailatulkadr da kuma shahadar Iman Ali{a.s}
cigaba ... -
Raya Daren Shahadar Imam Ali {a.s} a gida Jagoran Juyin Musulunci na Iran
Yuni 28, 2016 - 1:30 AMDararen Raya Shahadar Imam Ali {a,s} da kuma Lailatulkadar a gidan Jagoran juyin Musulunci na Iran
cigaba ... -
Dakarun IRGC Sun Halaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kan Iyakokin Iran
Yuni 26, 2016 - 5:48 PMDakarun kare juyin juya halin muslunci sun yi artabu da wasu gungun 'yan ta'adda da suke dauke da makamai a kan iyakokin yammacin kasar Iran a daren Juma'a.
cigaba ... -
Zarif ya Gana da Shugaban Kasar Faransa
Yuni 24, 2016 - 12:06 AMGanawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa
cigaba ... -
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci Kasar
Yuni 20, 2016 - 7:48 PMMa'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri ta Iran ta sanar da samun nasarar dakile wani kokari da 'yan ta'adda suka yi na kai hare-hare birnin Tehran da wasu biranen kasar cikin watan Ramalana, inda suka kama wani adadi na 'yan ta'addan.
cigaba ... -
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Yuni 17, 2016 - 12:12 AMDakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sami nasarar tarwatsa 'yan wasu kungiyoyin 'yan ta'adda su biyu da suka yi kokarin shigowa kasar daga kasar Iraki inda suka hallaka wani adadi na 'yan ta'addan.
cigaba ... -
Ganawar Jagora da Manyan Jami'an Gwamnatin Iran
Yuni 15, 2016 - 5:00 PMJagoran juyin musulunci na Iran Ayatullahi Sayyid Ali Khamna'i ya gana da wasu manyan jami'an Gwamnatin kasar.
cigaba ... -
Iran Ta Hanawa 'Yan Majalisar Amurka Visa
Yuni 8, 2016 - 8:36 PMIran ta yi watsi da bukatar bada takardar izinin (visa) ga wasu 'yan majalisar dokokin Amurka na republican guda uku dake son shiga kasar domin duba halin da ake ciki dangane da yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran.
cigaba ... -
Iran Ta Hanawa 'Yan Majalisar Amurka Visa
Yuni 8, 2016 - 8:35 PMIran ta yi watsi da bukatar bada takardar izinin (visa) ga wasu 'yan majalisar dokokin Amurka na republican guda uku dake son shiga kasar domin duba halin da ake ciki dangane da yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran.
cigaba ... -
A Iran Anyi makokin wafatin Imam Khumaini{q}
Yuni 3, 2016 - 9:16 PMMiliyouin Iraniyawa suna suna gudanar da makokin rasuwar Imam Khomani (q) wanda ya assasa Jumhuriyar Musulunci ta Iran shekaru 37 da suka gabata.
cigaba ... -
Ayatollah Khamenei: Ba Za Mu Taba Amincewa Da Amurka Da Salon Yaudararta Ba
Yuni 3, 2016 - 9:13 PMJagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, ba su taba yarda da Amurka ba, sakamakon irin cutarwar da ta yi wa kasar Iran a tsawon tarihi, musamman ma bayan samun nasarar juyin juya halin muslunci shekaru 37 da suka gabata.
cigaba ...