Iran: Bayan Yarjejeniyar Nukiliya An Zuba Hannun Jari Da Ya Kai Dala Biliyan 11 Da Miliyan 300 A Iran.
cigaba ...-
-
Zaman Ta'aziyyar Ayatullah Rafsanjani A Hussainiyar Imam Khumaini{R.A}
Janairu 11, 2017 - 5:40 PMAn yi zaman ta'aziyyar Ayatullah Hashimi Rafsanjani a Husainiyyar Imam Khumaini (R.A) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei.
cigaba ... -
Jagoran Juyin Muslunci Na Iran Ya Sallahci Jana'izar Tshohon Shugaban Kasar Ayatullahi Rafsanjani
Janairu 10, 2017 - 3:27 PMA Jamhuriya musulinci ta Iran, dubban al'ummar kasar ne sukai tururuwa zuwan babban masallacin Juma'a na kasar dake Tehran babban birnin kasar domin halartar sallar jana'izar tsohon shugaban kasar Akbar Hashemi Rafsandjani wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar Lahadi data gabata.
cigaba ... -
Sakon Jagora Na Ta'aziyyar Rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani.
Janairu 9, 2017 - 4:49 PMOfishin jagoran juyin juya halin Musulunci ya fitar da sakon jagoran akan rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani.
cigaba ... -
Allah Ya Yi Wa Ayatullah Hashimi Rafsanjani Rasuwa
Janairu 8, 2017 - 9:45 PMDa yammacin yau ne Allah ya yi shugaban majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci ta Iran Ayatullah Akbar Hashimi Rafsanjani rasuwa.
cigaba ... -
Shugaban Kasar Iran Ya Taya Sabon Shugaban Ghana Nana Akufo Addo Murna
Janairu 8, 2017 - 7:31 PMSabon shugaban Kasar ya yi alkawalin fada da talauci.
cigaba ... -
'Yanci Mabiya Addinai A Iran
Janairu 5, 2017 - 5:30 PMShugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran ya ce; Dukkanin Mabiya Addinai Suna Da 'Yanci A Karkashin Tsarin Mulki.
cigaba ... -
Asad;Nasarorin Da Syria Ta Samu Sakamakon Goyan Bayan Iran Ne.
Janairu 4, 2017 - 6:32 PMShugaban na Kasar Syria ya kara da cewa ba domin goyin bayan Iran ba, to da Syria ba ta samu nasarar da ta samu ba.
cigaba ... -
Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa
Janairu 2, 2017 - 6:23 PMShugaban hukumar alhazai ta kasar Iran Hamid Muhammadi ya karyata batun cewa Saudiyyah ta aike da wasika ga ma'aikatarsa domin gayyatarsu zuwa tattaunawa kan aikin hajji mai zuwa.
cigaba ... -
Ministan Harkokin Wajen Syria Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran
Disamba 31, 2016 - 6:08 PMIsowar Ministan Harkokin Wajen Syrai tare da Shugaban Hukumar Tsaron Kasa
cigaba ... -
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Jerin Gwanon Tunawa Da Ranar 9 Ga Watan Dey
Disamba 29, 2016 - 4:04 PMMiliyoyin al'ummar Iran ne suka fito kan titunan garuruwa da biranen kasar don gudanar da jerin gwanon tunawa da ranar 9 ga watan Dey, wato 30 ga watan Disamban 2009 ranar da al'ummar kasar suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci na kasar a lokacin da makiya suka yi na haifar da fitina bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2009.
cigaba ... -
Sojojin Iran Sun Ja Kunnen Amurka
Disamba 28, 2016 - 7:31 PMKakakin atisayen kare sararin samaniyya da dakarun kasar Iran suke gudanarwa a halin yanzu ya bayyana cewar tsawon kwanaki ukun da suka gabata na atisayen, sau 12 suna jan kunnen jiragen yaki marasa matuka na Amurka da suke kusatowa wajen da ake gudanar da wannan atisayen.
cigaba ... -
Dakarun Iran Sun Fara Wani Gagarumin Atisayen Hadin Gwuiwa
Disamba 26, 2016 - 4:08 PMSojojin kasa na Iran tare da bangaren kare sararin samaniyya na Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar (IRGC) sun fara gudanar da wani atisaye na hadin gwuiwa a kudancin kasar ta Iran daga duk wata barazana ta makiya.
cigaba ... -
Putin Da Rauhani Sun Tattauna Kan Halin Da Ake Ciki A Syria Ta Wayar Tarho
Disamba 25, 2016 - 1:59 PMShugabannin kasashen Rasha da Iran sun tattauna a jiya Asabar ta wayar tarho kan halin da ake ciki a Syria bayan kammala kwace iko da birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'adda.
cigaba ... -
Salihi : Iran Ba Za Ta Warware Yarjeniyar Nukiliya Matukar Daya Bangaren Ya Yi Riko Da Ita
Disamba 18, 2016 - 9:32 PMShugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dr. Ali Akbar salihi ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da ita, matukar dai daya bangaren ya ci gaba da yin riko da yarjejeniyar kamar yadda aka kulla ta.
cigaba ... -
Ministan Tsaron Iran Na Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu
Disamba 13, 2016 - 2:35 PMMinistan Tasaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Dagqan ya isa birnin Pretoria dazu.
cigaba ... -
Rauhani: Hadin Kai Shi ne Tushen Karfin Al'ummar Musulmi
Disamba 12, 2016 - 1:29 PMShugaban Kasar Iran: Tushen Karfin Musulmi Shi ne Hadin Kai.
cigaba ... -
Limamin Juma'ar Tehran: Martani Iran Akan Takunkumin Amurka Zai Zama Girgizawa.
Disamba 9, 2016 - 5:37 PMIran Za ta maida martani mai karfi ga Amurka
cigaba ... -
Sakon Jagoran Musulunci Na Iran, Zuwa Taron Karawa Juna Sani Na Kasa Akan Sallah
Disamba 8, 2016 - 9:48 PMJagoran ya ce; wajibi ne a ci gaba da sanar da al'umma muhimmanci sallah da matsayinta
cigaba ... -
Gwamnatin Iran Ta Yi Watsi Da Ikrarin Kasar Saudia Kan Ta Tura Yan Leken Asiri Zuwa Kasar
Disamba 7, 2016 - 12:53 PMGwamnatin kasar Iran ta yi watsi da tuhumar kasar saudia na cewa tana da yan leken asiri a kasarta
cigaba ... -
Iran Za ta Maida Martani Akan Sabon Takunkumin Amurka Akanta
Disamba 7, 2016 - 12:34 AMTsawaita Takunkumin Amurka Akan Iran,zai fuskanci martani
cigaba ... -
Ayatullahi Jannati: Kiyayyar Amurka Kan Iran Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa
Disamba 6, 2016 - 11:58 PMShugaban Majalisar Kwararru Masu Zaben Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka na sake jaddada takunkumin shekaru 10 kan kasar Iran lamari ne da ya yi hannun riga da dokokin kasa da kasa, kuma hakan yana kara fayyacewa duniya wace ce Amurka.
cigaba ... -
Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta
Disamba 3, 2016 - 10:33 PMMinistan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.
cigaba ... -
Kasar Iran Tayi Barazanar Mayarwa Da Amurka Martani
Disamba 2, 2016 - 11:13 PMKasar Iran tayi barazanar mayar da martini bayan da Majilisar dattijan Amurka ta bada umurnin kara tsawaita takunkunmi ta akan kasar ta Iran, domin ko duka ‘yan Majilisar daga jamiyyun kasar sun amince cewa wajibi ne a tabbatar an tilasta yarjejeniyar nan da aka cimmawa da kasar ta Iran.
cigaba ... -
A Yau Ne Al'ummar Iran Da Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti (a.s) Suke Juyayin Shahadar Limami Na 8
Nuwamba 30, 2016 - 5:44 PMMiliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna gudanar da juyayin shahadar Limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All...(s).
cigaba ... -
Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar
Nuwamba 29, 2016 - 9:16 PMMinistan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.
cigaba ... -
Yau Ne Kasashen Musulmi ke Makokin Wafatin Manzon Allah (s)
Nuwamba 28, 2016 - 5:12 PMMiliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna makakin wafatin manzon All... (a) da kuma shahadar Babban Jikansa Imam Hassan Al-Mjtaba (a).
cigaba ... -
Akalla Mutane 40 Sun Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgin Kasa A Iran
Nuwamba 25, 2016 - 10:07 PMDaya daga cikin shugabannin kungiyar Ihwan -Muslim ta kasar Masar ya kore zargin hannun 'yan kungiyarsu a duk wani ayyukan ta'addancin da suke aukuwa a cikin kasar.
cigaba ... -
An Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Kasar Iran
Nuwamba 23, 2016 - 3:07 PMMa'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran ta sanar da samun nasarar tarwatsa wata wasu gungun 'yan ta'adda a gabashin kasar da suke da shirin aiwatar da ayyukan ta'addanci a kasar.
cigaba ... -
Iran Ta Yi Watsi Da Zargi "Maras Tushe" Na Wasu Kasashen Larabawa A Kanta
Nuwamba 17, 2016 - 7:17 PMJakadan Iran kana kuma wakilin kasar na dindindin a Majalisar Dinkin Dinkin Gholam Ali Khoshroo ya yi watsi da zargi 'maras tushe' da wasu kasashen larabawa suka yi na cewa Iran tana tsoma musu baki cikin harkokinsu na cikin gida.
cigaba ...