Syria : Ana Ci gaba da Gwabza Fada Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

  • Lambar Labari†: 803353
  • Taska : Hausa.ir
Brief

Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu ciki har da fararen hula biyu a wani fada da aka gwabza a kusa da birnin Damascos.

Wannan dai ya nuna raunin da yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma yau kusa da kwanaki goma take ciki, a cewar kungiyar kare hakkin bil ta OSDH a kasar ta Syria.

bayannan da hukumar ta fitar sun nuna cewa fadan yafi kamari ne a yankin Wadi Barada inda 'yan tawayen suka fo karfi inda kuma nan ne wurin samar da ruwan sha ga babban birnin kasar da kewaye.

Tun dai a ranar 22 ga watan Disamba bara ne al'ummar binin Damascos ke fama da matsananciyyar matsalar ruwan sha.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky