Limaman Juma'ar Tehran Ya Bukaci Hadin Kan Musulmi

  • Lambar Labari†: 755388
  • Taska : Hausa.ir
Brief

Ayatullahi Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran,

Ayatullahi Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran, ya jaddada bukatar hadin kan musulman duniya don fuskantar barazanar da addinin musulunci yake fuskanta daga bangarorin makiya daban daban.

Kamfanin dillancin labaran farsnews na kasar Iran ya nakalto limamin yana fadar haka a cikin khudubobinsa a sallar jumma'a a yau. Imami Kashani ya kara da cewa mutanen kasar Iran sun sami hadin kai a tsakaninsu ne albarkacin imam Mahdi (a) , da kuma albarkashin waliayar fakih wanda yake jagorantar al-ummar iran cikin nasarori da ci gaba


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky