Ana Zanga-Zangar Kyamar Sharia a Kasar Australia

  • Lambar Labari†: 681163
  • Taska : rfi
Brief

A kasar Australiya daruruwan jama'a ne suka shiga zanga-zanga yau Asabar a birnin Sydney domin adawa da dukkan matakin gabatar da tsarin sharia a kasar.

Masu shirya wannan zanga-zanga na cewa suna sukan tsarin sharia  ne domin hana masu tsananin kishin Islama yin sauya a kasar.

Masu shirya zanga-zangan adawa sukace sun gayyaci wasu musulmi shiga, kuma sun amince saboda ganin yadda wasu musulmi ke kai hare-hare a wasu kasashen duniya.ABNA


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky