Ordogan Ya Lashe zaben Shugaban Kasa A Turkiyya A Kron Farko Da Mutanen Suka Zaba

  • Lambar Labari†: 630430
  • Taska : hausa.irib.ir
Brief

Sakamakon farko a zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a kasar Turkiyya a jiya Lahadia yana nuni da cewa Rajab Tayyeed Urdugan ne ya lashe zaben.

Majiyoyin labarai daga kasar ta Turkiyya sun bayyana cewa Urdugan ya lashe zaben ne a zagaye na farko tare da rinjaye mai yawa. Kuma sauran sakamaon da basu fito ba da zasu sauya rinjayen da ya samu ba.

Wannan ne karon farko a kasar Turkiyya mutane suka zabi shugaba kai tsaye ba hanyar majalisar dokokin kasar  ba.

A yau litinin ne ake sa ran samun cikekken sakamankon zaben. ABNA


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky