Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta

  • Lambar Labari†: 806943
  • Taska : Hausa.irib.ir.
Brief

Daruruwan mutane fararen hula ne suka rasa rayukansu a hare haren Amurka da kawayenta a kasar Siria cikin watannin 28 da suka gabata.

Tashar television na Presstv a nan tehrai ta nakalto wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Siria wacce take da cibiyar ta a birnin London na kasar Britania tana cewa mutane 820 ne kawancen sojojin Amurka a kasar Siria suka kashe a hare haren da suke kaiwa da sunan yaki da kungiyar Daesh.Labrin ya kara da cewa muatne 310 daga cikin su mata da yara kananane.

Tun shekara ta 2012 ne Amurka take jagorantar kawance na kasashe 40 da sunan fada da ayyukan kungiyar Daesh a kasar siria amma nitijarsa shine kisan mutane kudan dubu guda da kuma lalata dunkiyoyi.28


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky