Halakar 'Yan Koren Saudiyya 11 A Kasar Yemen

  • Lambar Labari†: 801893
  • Taska : Hausa.ir
Brief

A kalla 'yan koren Saudiyya 11 ne mayakan Yemen su ka kashe a yankin kudu maso yammacin kasar.

Majiyar Sojan Yemen ta ci gaba da cewa; Shida daga cikin 'yan koren Saudiyyar an kashe su ne a gabacin "Jabalul-Han' da ke yankin 'al-Dhubab' a gundumar Ta'az.

Majiyar ta ci gaba da cewa; wasu hudu daga cikin 'yan koren sun halaka ne a cikin garin 'al-salu' sai kuma mutum guda a tuddan 'al-wakil'

Manyan bindigogin sojoji da kuma mayakan sa kan kungiyar "Ansarullah' sun kai hari akan sansanin sojojin Saudiyya da ke al-huraiqah.

Tun a cikin watan Maris na 2015 ne Saudiyyar ta bude kai harin soja akan Yemen, wanda kawo ya zuwa yanzu ya ci dubban rayuka.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky