Garin Takrit Iraki a cikin hotuna

  • Lambar Labari†: 680508
  • Taska : ABNA
Brief

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S}-abna-garin Takrit ya fada hannun sojojin Iraki tare da hadin gwiwar sojin sa kai, tsawon lokaci dai garin Takrit na cikin mamayar ‘yan ta’adda na kungiyar Da’ish.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky