Turkiya, muma muna tsoron Da'ish

  • Lambar Labari†: 665517
  • Taska : IRINN
Brief

Bincike na asiri na nuni da cewa sama da mutane 3000 a Turkiya suke da alaka da yan ta'addan Da'ish, wanda hakan na jawo fargaban yiyuwar kaima muhimman wurare mallakar kasashen Turai hari.

Kamfanin Dillancin Labarai na IRINN- jami'an leken asiri na kasar Turkiya na fargabar yiyuwar kaima wuraren kasashen Turai da suke kasar hari, idan akai la'akari da yawaitar yan kasar a cikin kungiyar nan ta  takfiri wato Da'ish ruhotanni na nuni sama da yan kasar 3000 ne suke da alaka da wannan kungiya.

Kuma wannan wata barazanace ga hukumar tsaro ta kasar, jami'an dai na cikin zaman dar-dar da shirin ko ta kwana domin kare dun wani hare da yan ta'addan zasu iya kama ofisoshin jakkadanci kasashe Turai da kuma ofishin Nato.

In ba a manta ba a makon  da ya gabata  ne wasu yan bindiga suka kai hari a paris babban birnin Faransa.Abna


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky