Kasar Rasha ta kirayi jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar don neman karin bayani dangane da keta hurumin kasar Siriya da jiragen yakin haramtacciyar kasar suka yi da kuma kai hare-hare wasu bangarori na kasar.
cigaba ...-
-
Turai Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Da Ake yi Wa Musulmin Rohinga
Maris 17, 2017 - 4:32 PMTarayyar Turai ta rubuta daftarin kudurin da zai bukaci a fara bincike kan azabtar da musulmin Rohinga na Kasar Myanmar.
cigaba ... -
Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Maris 15, 2017 - 7:54 PMShugaban kasar Amurka ya bada umurni ga Ma'aikatar tsaron Amurka ta "Pentagon" kan kara daukan matakan zafafa kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
cigaba ... -
Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana
Maris 14, 2017 - 10:33 PMYau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.
cigaba ... -
Yahudawan Sahayoniyya 'Yan Kaka Gida Sun Killace Wani Yankin Masallacin Aksa
Maris 13, 2017 - 3:35 PMTsagerun yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida sun sake daukan matakin mamaye wani yankin Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
cigaba ... -
Kungiyar Fateh al-Cham Ta Dauki Alhakjin Kai Harin Damascos
Maris 12, 2017 - 8:11 PMKungiyar Fateh al-Cham wace ta kasance tsohon reshen Al'Qaida a kasar Syria ta ce ita ce keda alhakain kai munanen hare haren da sukayi sanadin mutuwar mutane da dama a birnin Damascus na kasar Syria.
cigaba ... -
Yemen: Sojojin Kasar Yemen sun sake kwace yankunan da su ke karkashin ikon 'yan koren Saudiyya.
Maris 10, 2017 - 5:38 PMA jiya alhamis ne sojojin kasar ta Yemen su ka kwace wani yanki da ke gundumar Ma'arib daga hannun 'yan koren Saudiyya.
cigaba ... -
Hk Isra'ila na shirin kafa dokar takaita kiran Sallah
Maris 9, 2017 - 7:59 PMMajalisar haramtarciyar kasar Israila ta amince da shirin farko na wata doka da zata taikaita kiran Sallah a Masallatai da kuma amfani da lasifika wajen kiran Salla a fadin kasar.
cigaba ... -
Malamai A Kasar Bahrain Sun Kiran Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shekh Isah Kasim
Maris 8, 2017 - 4:57 PMMaluman kasar Bahrain sun fitar da wani bayanin dake kiran mutanen kasar da su fito ranar 14 ga watan mar, domin nuna goyan baya ga shahararen malamin addinin musuluncin na kasar Shekh Isah Kasim.
cigaba ... -
Sabon Rikicin Syria Ya Raba Mutane 66,000 Da Muhallensu
Maris 5, 2017 - 3:32 PMOffishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya fitar da wani rahoto a yau dake cewa sabon rikici a Syria ya cilastawa mutane 66,000 kaura daga muhallensu a yankin Halep
cigaba ... -
Iran: Ya Kamata Malaysia Ta Yi Taka Tsantsan Domin Kada A Hada Ta Fada Da Musulmi
Maris 3, 2017 - 5:30 PMKakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Kasimi ya kirayi gwamnatin kasar Malaysia ta yi taka tsatsan matuka dangane da hankoron da ake yi na jefa ta cikin fada da wani bangaren musulmi.
cigaba ... -
Sojojin Siriya Sun Fatattaki 'Yan Da'ish A Yankin Palmyra
Maris 2, 2017 - 6:39 PMHukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Syria ta ce 'yan ta'addan Da'esh sun janye daga mafi yawancin yankin Palmyra.
cigaba ... -
Kasar Yamen Tana Fuskantar Matsalar Fari
Maris 1, 2017 - 3:53 PMKungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da cewa: Baya ga hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya ke ci gaba da kai wa kan Yamen, kasar kuma tana fuskantar matsalar fari.
cigaba ... -
Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro
Fabrairu 28, 2017 - 10:35 PMKasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.
cigaba ... -
A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi
Fabrairu 28, 2017 - 6:18 PMKwamitin tsaron majalisar dinkin na shirin gudanar da wani zama a yau domin kada kuri'a kan kakaba wa gwamnatin Syria wasu sabbin takunkumai, bisa zargin da wasu kasashen turawa suka mata na cewa ta harba makamai masu guba.
cigaba ... -
Sojojin Iraqi Na Ci Gaba Da Samun Nasara a Birnin Mosul
Fabrairu 28, 2017 - 12:06 PMSojojin Iraqi da ke yaki da ISIS sun isa wata muhimmiyar gada a cikin birnin Mosul, yayin da su ka kara dannawa a himmar da su ka fara tun mako guda da ya gabata ta fatattakar ISIS daga sashin yamma na birnin.
cigaba ... -
Kotu Ta Dage Shari'ar Sheikh Isa Kasim A Bahrain
Fabrairu 27, 2017 - 3:38 PMKotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman sauraren shari'ar da ta ce tana gudanarwa a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim.
cigaba ... -
Jiragen Amurka Sun kaima ISIS Taimako Wasu A Mausul
Fabrairu 26, 2017 - 8:47 PMJiragen sojin Amurka sun safke wasu akwatuna da ake sa ran suna dauke ne makamai a yankin Talafar da ke yammacin Mausul da ke karkashin ikon 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS
cigaba ... -
Shirin Karfafa Samuwar Yahudawa A Cikin Birnin Quds
Fabrairu 24, 2017 - 8:01 PMHaramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
cigaba ... -
Yahudawan HKI Zasu Hana Kiran Sallah A Dukkan Masallatai A Yankunan Palasdinawa
Fabrairu 13, 2017 - 12:34 PMKomitin da majalisar ministocin HKI ta kafa don hana kiran sallah a yankunan Palasdinawa da ta mamaye da su ya amine da dokar kuma mai yuwa cikin yan kwanaki masu zawa gwamnatin haramtacciyar kasar zata hana kiran salla a wadannan yankuna.
cigaba ... -
A Afghanistan An Kashe Shugaban Khorasa Kungiyar Dake da Alaka da ISIS
Fabrairu 10, 2017 - 4:54 PMRahotanni sun bayyana cewa an kashe Wani babban kwamandan kungiyar Khorasa, wadda reshen kungiyar ISIS ce, wadda kuma aka ce tana da hannu dumu-dumnu a cikin jerin hare haren kunar bakin wake da wasu munanan ayyuka.
cigaba ... -
Syria Ta Yi Watsi Da Rahoton Amnesty
Fabrairu 8, 2017 - 3:43 PMGwamantin Syria ta yi watsi da rahoton kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa wato Amnesty International mai cewa an kashe dubban mutane a Kurkukun kasar a asirce.
cigaba ... -
UNICEF Na Shirin Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Kananan Yara Musulmi A Myanmar
Fabrairu 6, 2017 - 12:28 PMAsusun tallafa wa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF na shirin gudanar da bincike kan cin zarafin kananan yara 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
cigaba ... -
Sojojin Amurka Sun Kashe Fararen Hula A Yemen
Fabrairu 2, 2017 - 7:12 PMSojojin Amurka sun yi furuci da kashe fararen hular kasar Yemen a wani harin da su ka kai a ranar 29 ga watan janairu
cigaba ... -
Hare-Haren Ta'addancin H.K.Isra'ila Kan Palasdinawa Suna Ci Gaba Da Janyo Bullar Cututtuka
Janairu 28, 2017 - 4:09 PMMajiyar lafiya a yankin Zirin Gaza na Palasdinu ta sanar da cewa: Hare-haren wuce gona da irin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu musamman yankin Zirin Gaza suna ci gaba da janyo bullar muggan cututtuka.
cigaba ... -
Tattaunawar Zaman Lafiyar Syria Ta Samu Nasara A Diflomasiyance
Janairu 26, 2017 - 4:01 PMFirayim Ministan Turkiyya Binali Yildirim ya fadi jiya Labara cewa tattaunawar zaman lafiyar Siriya da ake yi a wannan satin a Kazakhstan, ta zama wata babbar nasara a diflomasiyyance.
cigaba ... -
Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta
Janairu 24, 2017 - 2:22 PMDaruruwan mutane fararen hula ne suka rasa rayukansu a hare haren Amurka da kawayenta a kasar Siria cikin watannin 28 da suka gabata.
cigaba ... -
Dakarun Iraqi sun yi ikirarin kwato gabashin Mosul
Janairu 19, 2017 - 5:39 PMDakarun Iraqi sun sanar da kakkabe mayakan IS daga gabashin Mosul baki daya, inda yanzu rabin birnin ya dawo karkashin gwamnatin kasar. Laftanar Talib Shaghati da ke jagoranta sojojin da ke yaki a Mosul, ya ce nan da lokaci kankani za su kwato sauran yankunan garin.
cigaba ... -
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Maida Martani Kan Kisan Matasan Bahrain Guda Ukku.
Janairu 18, 2017 - 8:01 PMKwamitin koli na kare hakkin bil-adama ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa kisan matasa ukku yan kasar Bahrain wanda gwamnatin Ali Khalifa suka yi baya bisa adalci.
cigaba ... -
MDD-Saudiya ta kashe mutane dubu 10 a Yemen
Janairu 17, 2017 - 6:58 PMMajalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane dubu 10 Saudiya ta kashe a Yemen, tun lokacin da ta shiga yakin kasar don marawaTsohon Shugaba Abedrabbo Mansour.
cigaba ...