Iran, ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita
cigaba ...-
-
Macron ya bukaci Masar ta mutunta 'yancin fadar albarkacin baki
Janairu 28, 2019 - 8:21 PMShugaban Faransa Emmanuel Macron ya fara ziyarar aiki a Masar inda ya ke ganawa da shugaba Abdel Fattah al-Sisi, a ziyarar da ake kyautata zaton batutuwa masu alaka da kasuwanci kare hakkin bil’adama da kuma dankon alakar kasashen biyu su mamaye tattaunawar shugabannin biyu.
cigaba ... -
Isra'ila Ta Sha Kunya Siriya -Cewar Nasrullah
Janairu 27, 2019 - 6:18 PMSakataren kungiyar hizbullah ta kasar Labnon ya ce haramtacciyar kasar Isra'ila ta sha kunya a kasar Siriya
cigaba ... -
Mutane 65 Ne Suka Rasa Rayukan Su A Sakamakon Harin Da Talaban Ta Kai Masu A Afghanistan
Janairu 22, 2019 - 7:57 PMKungiyar ta'addanci ta taliban ta dauki alhakin kai wani hari da yayi sanadin mutuwar mutum 65, a wata cibiyar horon jami'an leken asiri dake lardin Wardak a kudancin kasar ta Afganistan.
cigaba ... -
Saudiyya Na Ci Gaba Da Kaddamar Da Hare Hare A Kasar Yamen
Janairu 20, 2019 - 2:17 PMWayewar yau Lahadi ne jiragen yakin na Saudiyya suka kai hari akan babban birnin kasar Yemen, San'aa
cigaba ... -
Wani Sabon Fada Ya Sake Barkewa A Yamen
Janairu 12, 2019 - 8:08 PMRahotanni daga Yemen na cewa wani fada ya sake barkewa da sanyin safiyar yau Asabar a yankin Hodeida tsakanin bangarorin dake rikici a kasar, duk da yarjejeniyar tsagaita bude wutar da aka cimma a tsakiyar watan Disamba da ya gabata.
cigaba ... -
Manzon MDD Kan Rikicin Yemen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah A Sanaa
Janairu 7, 2019 - 10:03 PMManzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikciin Yemen Martin Griffith ya gana da jagoran kungiyar Ansarullah (Huthi) a birnin Sanaa fadar mulkin kasar Yemen.
cigaba ... -
Wata 'yar Saudiyya ta ce 'yan uwanta za su kasheta saboda ta yi ridda
Janairu 6, 2019 - 9:28 PMWata mata 'yar Saudiyya ta shiga wani mawuyacin hali a babban filin jirgin sama na Bangkok bayan da ta tsere daga gida kuma wani jami'in Saudiyya ya kwace mata fasfonta.
cigaba ... -
An Kashe Dubban Yan Ta'adda A Kasar Siriya.
Janairu 4, 2019 - 10:46 PMMa'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kashe dubban yan ta'adda a yakin da ta shiga da su a kasar Siriya.
cigaba ... -
Majalisar Ruwa A Indonusiya Ya Hallaka Ran Mutane 168
Disamba 23, 2018 - 7:23 PMRahotanni daga Indonisiya na cewa mutum 168 ne suka rasa rayukansu, kana wasu daruruwa suka jikkata, biyo bayan aman wutar tsauni data haddasa ambaliyar tsunami.
cigaba ... -
Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Na Fuskantar Barazana A Yaman
Disamba 20, 2018 - 8:18 PMWasu bayanai daga Yemen na cewa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma twa sakannin bangarorin dake rikici a kasar na fuskantar barazana a arewacin Hodeida.
cigaba ... -
An Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin 'Yan Yemen
Disamba 14, 2018 - 9:22 PMMajalisar Dinkin Duniya ta cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yankunan dake fama da rikici a Yemen, bayan tattaunawar neman zaman lafiya data gudana a Swiden tsakanin bangarorin dake rikici a kasar ta Yemen.
cigaba ... -
Saudiyya Taki Amincewa Da Ta Mikawa Turkiya Wadanda Ake Zargi Na Da Hannu Wajen Kisan Khashoogy
Disamba 10, 2018 - 1:57 PMSaudiya tace ba za ta mika ‘yan kasar domin yi musu shari’a kan kisan gillar da aka yiwa dan jarida Jamal Khashoggi a ofishin jakadancinta dake kasar Turkiya ba, kamar yadda shugaba Recep Tayyip Erdogan ya bukata
cigaba ... -
Za'a Fara Tattaunawar Kawo Zaman Lafiya A Yamen
Disamba 6, 2018 - 6:42 PMYau Alhamis ne ake fara wata tattaunawa a Sweden, domin samo hanyoyin kawo karshen rikicin kasar Yamen, wanda ya hadassa mutuwar mutane akalla 10,000 a cikin shekara hudu.
cigaba ... -
Siriya: Wani Babban Kwamandan 'Yan Ta'addan IS Ya Hallaka
Disamba 3, 2018 - 1:41 PMGamayyar kasashen da Amurka ke jagoranta kan yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi a Siriya, ya sanar da hallaka wani babban kwamandan a kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), wanda ke da hannu a kisan wani ma'aikacin agaji dan asalin Amurka mai suna Peter Kassig da kuma wasu fursunoni 'yan kasashen yamma da kungiyar ta yi garkuwa dasu
cigaba ... -
Amurka Na Goyon Bayan Saudiyya Wajen Kai Wa Yamen Hari
Disamba 2, 2018 - 2:45 PMGwamnatin kasar Amurka ta ce za ta ci gaba da taimaka ma masarautar Saudiyya domin ci gaba da kaddamar da yaki a kan kasar Yamen.
cigaba ... -
Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Makamai Masu Linzami Na 'Isra'ila' Da Aka Harbo Su Cikin Kasar
Nuwamba 30, 2018 - 11:57 PMSojojin Siriya sun kakkabo wasu makamai masu linzami na haramtacciyar kasar Isra'ila biyo bayan wasu hare-hare da suka kawo kudancin birnin Damaskus, babban birnin kasar Siriya lamarin da ya dakile kokarin wuce gona da irin da sahyoniyawan suka so yi.
cigaba ... -
Taliban Ta Kashe 'Yan Sanda 22 A Afganistan
Nuwamba 26, 2018 - 2:32 PMHukumomi a yammacin Afganistan sun sanar da mutuwar 'yan sanda 22 a wani farmaki da 'yan ta'adda Taliban suka kai a yankin farah.
cigaba ... -
Sojoji Hudu Sun Mutu A Sakamakon Wani Hadarin Helikofta
Nuwamba 26, 2018 - 2:28 PMGwamnatin Turkiyya ta sanar da mutuwar sojinta hudu a wani hatsarin jirgin soji mai saukar ungulu a tsakiyar birnin Santambul.
cigaba ... -
Lauyoyi A Tunisia Sun Bukaci Kotu Da Ta Hana Bin Salman Shiga Cikin Kasar
Nuwamba 23, 2018 - 11:24 PMLauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
cigaba ... -
Za'a Tattauna Tsakanin Bangarorin Dake Rikici Da Juna A Yamen
Nuwamba 22, 2018 - 8:00 PMAmurka ta sanar da cewa za'a yi tattaunawa a farkon watan Disamba mai zuwa, tsakanin bangarorin dake rikici da juna a kasar Yamen.
cigaba ... -
Kungiyar "Afuwa" Mai Rajin Kare Hakkin Dan'adam Ta Soki Kasar Saudiyya
Nuwamba 21, 2018 - 7:24 PMKungiyar ta yi suka akan yadda ake kame masu kare hakkin bil'adama da kuma azabtar da su a cikin kasar ta Saudiyya
cigaba ... -
An kashe fiye da Musulmi 40 a taron Maulidi
Nuwamba 20, 2018 - 10:10 PMAn kashe akalla mutum 43 a wani harin kunar bakin wake da aka kai a dakin taron da ake gudanar da taron Maulidi a Kabul, babban birnin Afghanistan.
cigaba ... -
Za'a Zauna Teburin Tattaunawa Tsakin Masu Rikici A Yamen
Nuwamba 20, 2018 - 5:28 PMBangarorin dake rikici a Yemen, sun sanar da amince wa da shirin tattaunawa na Majalisar Dinkin Duniya domin samar da zaman lafiya a kasar.
cigaba ... -
Dakarun Yemen Sun Amince Da Kiran MDD Na Tsakaita Wuta Tsakanin Su Da Saudiyya
Nuwamba 19, 2018 - 4:32 PMDakarun Ansarullah na kasar Yemen, wadanda suke ci gaba da kare kasar daga hare-haren wuce gona da irin Saudiyya da kawayenta sun amince da kiran da MDD ta yi musu na su dakatar da kai hare-hare kan Saudiyya da kawayen nata don share fagen ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta a kasar.
cigaba ... -
Unicef: Kananan Yara 870 Ne Aka Kashe A Kasar Syria A cikin Watanni 9
Nuwamba 17, 2018 - 7:29 PMAsusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unucef ya bayyana haka ne a jiya juma'a.
cigaba ... -
Muhammad Dan Salam Ne Ya Ba Da Umarnin Kashe Jamal Kashoogi
Nuwamba 17, 2018 - 7:21 PMJaridar wacce ake bugawa a Amurka ta ce wata majiya mai tabbaci ta ba ta labarin cewa; CIA tana da bayanai da suke tabbatar da cewa Muhammad Dan Salamnu ne ya ba da umarnin kashe Jamal Kashoogi
cigaba ... -
Gwamnatin Tunusiya Ta Yi Watsi Da Batun Kulla Alaka Da HK. Isra'ila
Nuwamba 13, 2018 - 10:25 PMFirayi ministan kasar Tunusiya, Youssef Chahed, yayi watsi da batun kyautata alaka tsakanin kasar Tunusiya da haramtacciyar kasar Isra'ila.
cigaba ... -
Turkiyya Ta Bai Wa Wasu Kasashe Bidiyon Kisan Khashoggi
Nuwamba 11, 2018 - 10:05 PMShugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyyya, ya bayyana cewa sun bai wa kasashen Saudiyya, Amurka, da Jamus da Faransa da kuma Ingila hoton bidiyon kisan dan jaridan Jamel Kashoggi.
cigaba ... -
Amurka ta yi sanadin mutuwar mutane dubu 500
Nuwamba 9, 2018 - 9:31 PMWani bincike ya nuna cewa yaki da ta’addancin da Amurka ta kaddamar a kasashen Iraqi, Afghansitan da kuma Pakistan, bayan harin 11 ga watan Satumba na shekarar 2001, yayi sanadin kashe mutane 500,000
cigaba ...