Muzaharar a saki Zak zaky a Mashad

  • Lambar Labari†: 725763
  • Taska : abna
Brief

A dazun nan ne dubun dubatan al'ummar musulmi suka gabatar da wata muzaharar Neman a saki Sheikh El-Zakzaky, wadda aka dauko ta daga haramin limami na takwas cikin jerin limaman shiriya na gidan Manzon Allah[SAWA] watau Imam Ridha[AS]. Mahalrta wannan muzahara sun rika daga hotunan Sheikh El-Zakzak.288


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky