KASASHEN BIRTANIYA DA FARANSA SU BAYYANA ANIYARSU TA SHIGA YKI DA KUNGIYAR TAADDANCI TA DAASH KO ISIS A KASAR SIRIYA

  • Lambar Labari†: 709548
  • Taska : almanar
Brief

Pira ministan kasar birtaniya Devid Camerun da tawakransa na Faransa faransuwa Holland sun bayyana aniyarsu ta mika bukatunsu ga majalisun dokokinsu game da bneman amincewarsu da kokarin shiga yakin da kasar Amruka ke jagoranta kan kungiyar yan ta'adda ta Daash ko ISIS a kasar Siriya.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

.Kasashen Birtaniya da Faransa suna duba yiyuwar sanya hannu wajen kai wa dakarun kungiyar yan taadda ta ISIS dake kai hare-hare a kasar Iraki.

Pira minisatan kasar Birtaniya Devid Cmaerun yana shirin gabatar da wani daftarin kudu a farkon wata mai kamawa a gaban yan majalisar dokokin kasar na duba yi yuwa shiga a dama da su wajen kai wa dakarun kungiyar ta’addanci ta Da’ashi wato ISIS a kasar Siriya

Ana ta shi bangaren piramnistan kasar Farasna faransuwa Hollan ya bayyana aniyarsa na gabatar da bukatarsa na duba yi yuwa kasarsa ta shige cikin gamayyar da Amruka ke jagoranta a kasar siriya wajen kai hare-hare kan kungiyar yan Ta’da ta Daash wato ISIS . kuma kasar faransa za ta dauki matakin aikewa da jirgin lekan Asiri a kasar Jodan da kuma Abu dhabi domin yin lekan Asiri kan halin da ake ciki a kasar Siriya288

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky