Iran Zamu Dauki Mataki A Kan Masu Tayar Da Kayar Baya

Iran Zamu Dauki Mataki A Kan Masu Tayar Da Kayar Baya

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna- ya lakanto cewa: a lokacin da wasu matasa suka fito a wasu sassa na kasar don nuna takaicinsu a na halin da tattalin arzikin kasar ya shiga, sai wasu yan kadan daga bata gari suka maida zanga-zangar ta koma ta tada kayar baya.


A cikin 'yan kwanakin nan wasu  matasa a wasu sashe na  garuruwan Iran su gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadin su da tabarbarewa tattalin arzikin kasar, amma sai yan kadan daga cikin bata gari suka maida taron lumana ya zuwa na tayar da kayar baya.

Makiya daga kasashen waje kamar irin su Amruka,Isra'ila, Saudiya sun nuna goyan baya ga masu tayar da kayar bayan.

Sai dai al'ummar Iran sun nuna ma duniya cewa har yanzu suna tare da juyin kasar su kuma wannan tayar da kayar bayan da wasu yan tsiraru suka baya da wani tasiri.

Wannan bidiyon mutanen garin Kashan ne da suka fito don nuna goyan baya ga hukumomin kasa, tare da Allah wadai da halin da wadancan matasa suka nuna.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky