YAU SHEIKH IBRAHIM ZAKZAKY YA CIKA KWANAKI DUBU YANA TSARE

YAU SHEIKH IBRAHIM ZAKZAKY YA CIKA KWANAKI DUBU YANA TSARE

'Yan uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi zanga zanga a birnin Abuja domin neman gwamnati ta saki shehin malamin nasu wanda a yau yake cika kwanaki dubu yana tsare ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba duk da wata kotu a Abuja tayi umurni da saki malamin. Amma gwamnati tayi mursisi taki bin wannan umurni.
Ana yin irin wannan zanga zanga a kasashe masu yawa na duniya domin cikar Sheikh Ibrahim Zakzaky kwanaki dubu yana tsare.

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky