'Yan Shi'a Mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky Sunyi Muzaharan Neman A Saki Jagoransu

'Yan Shi'a Mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky Sunyi Muzaharan Neman A Saki Jagoransu

A jiya Alhamis 12 ga watan Oktoba,'yan shia mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi muzahara ta lumana domin jaddada kira ga gwamnatin Nijeriya da gaggauta sakin jagoransu wanda ya kwashe fiye da watanni ishirin yana tsare tun bayan harin ta'addancin da rundunar sojan Nijeriya ta kaddamar akan shehin malamin da mabiyansa a watan disambar 2015.
Anyi wannan muzahara cikin tsari da nizami ana wakokin kira da gwamnati ta mutunta hukuncin kotu ta saki malamin ba tare da wani sharadi ba.
Duk da halartan jami'an tsaro a wajen muzaharan babu wani abu da ya faru mara dadi

Abuja

Abuja

k

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Quds cartoon 2018
We are All Zakzaky