'Yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky sun fara tattaki zuwa Zariya

'Yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky sun fara tattaki zuwa Zariya

Yan shi'a mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky na yankin Kano sun fara tattaki zuwa Zariya domin nuna goyon bayasu da dandana irin wahalar da zuriyar Annabi suka sha bayan kashe Imam Husain a Karbala.
A mazhabar shia, suna daukan tattaki zuwa Haramin Imam Husain dake Karbala a matsayin mustahabbi, shi yasa miliyoyi a duk shekara suke zuwa can Karbala din domin kwadayin lada da biyan bugata.
A nan Nijeriya ma 'yan Shi'a wadanda basu da halin zuwa Karbala suna raya wannan sunna ta hanyar tattaki zuwa Zariya domin kama da iyalan Annabi da kuma dandana irin azabtarwan da aka yi ma su zuriyar Annabi din.
Ya zuwa hada wannan rahoton bamu da labarin faruwan wani abu mara dadi duk da jami'an tsaro sun yi kokarin su tarwatsa masu tattakin wani wajen, amm a halin yanzu komi yana tafiya lafiya cikin tsari.

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano

Kano


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky