A jiya Litinin ne bangaren dalibai na Harkar Muulunci a Nigeria da aka fi sani da 'yan "Acadamic Forum" sun gabatar da muzaharar tunawa da marigayi Imam Khomeini[QS] wadda suka hada ta da kiran a gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky
D

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja
aliban dai tun a makon daya gabata ne suka fara gabatar da tarurrukan tunawa da marigayi Imam a garuruwa daban daban na kasar. Sun gabatar da ziyarori cibiyoyi daban daban da kuma bada tallabi ga mabukata.
Sun kammala taron da gabatar da muzahara a Abuja babban birnin kasar wadda ta sami halartan dimbin dalibaia da sauran al'umma daga sassa daban daban na kasar.
An gabatar da dukkanin tarurrukan lafiya