Yadda Musulmi Almajiran sheik zakzaky Suka gudanar da jerin Gwano na lumana Na ranar  Qudus ta Duniya: 

Daga Aliyu Muhammad,kaduna

Yauce Ranar tunawa da zalincin da yahudawan HkI sukewa Al'ummar musulmi a yankin palastin, musulmi Sun Gudanar da wannan zanga zangar lumana a duniya, haka a Najeriya  'yan uwa musulmi Almajiran sheik zakzaky suka bi sawun musulmin duniya wajen Gudanar da wannan zaga zangar lumana Don nuna goyon bayansu ga Al'ummar palastin.

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky