Yadda mauludin Shehu Ibrahim Inyass ya kasan ce a garin kaduna:

Yadda mauludin Shehu Ibrahim Inyass ya kasan ce a garin kaduna:

Tun Ranar Alhamis garin kaduna ya cika makil babu masaka tsinke duk da raba wannan taro da akayi zuwa Abuja amma duk ta inda ka shigo kaduna gisilun motoci zaka rika karo da shi ta ko wanne wuri.
Bazaka iya musalta yawan mutanen da suka halacci wannan taron ba domin ni kaina da naje wajen na kasa isa cikin filin taron sabi da tsananin yawan muta ne.

kaduna

kaduna

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky