Shugaba Buhari Ya Shelanta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar A Karo Na Biyu

Shugaba Buhari Ya Shelanta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar A Karo Na Biyu

Shugaba Buhari Ya Shelanta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar A Karo Na Biyu

A yau Litinin ce shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar neman wa'adin mulki na biyu a shekara ta 2019. Ko yaya kuka karbi wannan labari?

Shugaban ya sha Alwashin kawar da wasu matsaloli da suka dabai baye kasar idan 'yan kasar suka sake bashi dama a tenuwa ta biyu.

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky