Sheikh El-Zakzaky Ya Tabbatar Da Cewa An Murguda Hirar Da Ya Yi Da Kafafen Watsa Labaru

Sheikh El-Zakzaky Ya Tabbatar Da Cewa An Murguda Hirar Da Ya Yi Da Kafafen Watsa Labaru

Jagoran harkar musulunci ta Najeriya da ya tattauna da dansa Muhammadu ya ce; Hirar da ya yi da manema labaru, jami'an tsaron kasar sun mai da ita wani fim tare da zabar abinda su ka ga dama

Sheikh Ibrahim Zakzaky ya gana da manema labaru ne shekaru biyu bayan da aka tsare shi. Jagoran harkar musuluncin a Najeriya ya ce; Yana samun sauki kuma likitansa ne ya duba shi,

Gabanin wannan lokacin likitocin da jami'an tsaron suke kawo ne ke duba shi, kamar yadda Sheikh din ya ambata, sai dai a wannan karon ya ki amincewa da hakan.

A cikin kwanakin bayan nan an rika yada jita-jita akan yanayin lafiya na sheikh din, wanda ta kai ga yada karyar cewa ya rasu.

Tun a shekarar da ta gabata ne dai kotu a birnin tarayya ta yanke hukuncin a saki shehin malamin kuma a biya shi diyya.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky