Rauhani: Iran Zata Yi Nasara A Kan Takumkumi Da Amruka T Kakafa Mta

Rauhani: Iran Zata Yi Nasara A Kan Takumkumi Da Amruka T Kakafa Mta

Shugaba Hassan Rauhani na Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ya yi alkawarin cewa kasarsa zata nasara akan karya jerin takunkuman da Amurka ta sake kakaba mata.

Yau Litini ne Amurka zata sanar da sake dawo da dukkan takunkumanta wanda ta danganta da mafi tsanani da ba'a taba kakaba wa wata kasa ba ga Iran.

Takunkuman zasu shafi bangaren makamashi da kuma harkokin bankuna, saidai a cewar Shugaban kasar ta Iran Dakta Rauhani, kasarsa zata duk abunda zatayi na kewaye takunkuman zaluncin na Amurka da suka sabawa dokokin kasa da kasa.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky