Najeriya: A kalla Mutane 9 Ne Su Ka Mutu Saboda Fashewar Bututun Gas

Najeriya: A kalla Mutane 9 Ne Su Ka Mutu Saboda Fashewar Bututun Gas

Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; A daren jiya lahadi ne mutane bututun gasa ya fashe a jihar Cross River a kudu maso gabacin kasar.

Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; A daren jiya lahadi ne mutane bututun gasa ya fashe a jihar Cross River a kudu maso gabacin kasar.

Rahoton ya ci gaba da cewa; Wasu karin mutanen 10 sun jikkata.

Kawo ya zuwa yanzu dai babu wani cikakken bayani daga hukuma akan abinda ya  haddasa jawo fashewar gasa din.

A baya an sha samun tashin gobara saboda kokarin dibar mai da mutane su ke yi daga bututun da su ke fasawa, wanda kuma kan ci rayuka da yawa.

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky