Muzaharar Kiran A Saki Sheikh Zak Zaky A Abuja

Muzaharar Kiran A Saki Sheikh Zak Zaky A Abuja

A Yau, Alhamis 'yan uwa almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky suka gabatar da muzaharar 'free Zakzaky' wanda gwamnatin Nijeriya take tsare dashi tun bayan harin sojojin Nijeriya kan Sheikh Zakzaky a Disambar 2015. An fara muzaharar ne daga A.Y.A dake Abuja tarayyar Nijeriya.
Malam Muhammad Abbari ne ya gabatar da jawabi da addu'an rufewa.

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky