Mata na Harkar Musulumci a Nijeriya sunyi muzaharan neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky a Abuja

Mata na Harkar Musulumci a Nijeriya sunyi muzaharan neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky a Abuja

Daruruwan mata ne na Harkar Musulunci a Nijeriya suka fito muzahara suna neman gwamnatin Nijeriya da ta saki jagoransu wanda ya kwashe fiye da shekara daya da rabi yana a tsare ba tare da an bayyana wani laifi da yayi ba.
Matan suna tafe suna wakoki,dauke da banoni da hotuna wadanda suke alamta kira da a saki Sheikh Zakzaky.
In ba a manta ba wata kotu a Abuja ta bada umurni da saki Sheikh Zakzaky a watan disambar bara

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Quds cartoon 2018
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky