Malamai A Kasar Bahrain Sun Kiran Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shekh Isah Kasim

Malamai A Kasar Bahrain Sun Kiran Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shekh Isah Kasim

Maluman kasar Bahrain sun fitar da wani bayanin dake kiran mutanen kasar da su fito ranar 14 ga watan mar, domin nuna goyan baya ga shahararen malamin addinin musuluncin na kasar Shekh Isah Kasim.

Ga bayani kamar haka; da sunan Allah mai rahama mai jinkai  kuyi gwagwarmaya domin Allah wannan itace hanyar nasara da Allah madaukakin sarki yayi bayani ta harshen Annabawa da Salihan bayinsa.

Hanyar kawo kyara a cikin al’umma itace hanyar gwagwarmaya da shahad domin Allah.

Yaku masoya gaskiya da adalci da karamcin addini da kishin kasa, yaku ‘yan kasa yau ranar da zaku nuna ma diniya bukatunku, saboda haka kuyi gwagwarmaya domin Allah don neman yardar shi.

Yaku muminai da ku kayi imani da ranar karshi muna kiran ku da ku fito ranar alhamis 14 ga watan march ranar da hukumonin kama karya na sarakunan Bahrain zasu gabatar da Sheikh Isah Kasim a gabat kotu domin hukuntashi  ku fito ku nuna rashin yardarm ku ta hanyar yin muzaharori da taken ba zamu koma gida ba, gwagwarmaya har nasara domin kare addiniku da maluman ku da kasar ku da tsayawa gaban zalunci da azzalumai.288

ومن يخرج من بيته مهاجراً الى الله ورسوله ثم يدركه الموت فقد وقع أجره على الله


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky