Iran:Ranar Tunawar Da Shahadar Ali Raja'i Da Bahonar

Iran:Ranar Tunawar Da Shahadar Ali Raja'i Da Bahonar

Ranar 30 ga watan Augusta, wacce ta yi daidai da 8 ga watan Shahribar ce, ranar kasa ta fada da ta'addanci a Iran.

Kungiyar ta'addanci ta MKO mai fada da tsarin musulunci a Iran ce dai ta kai harin da ya yi sanadiyyar shahadar  shugaban kasa Muhammad Ali Raja'i da kuma Pira minista Muhammad Jawad Bahonar.

Shahidan biyu dai sun yi fice a lokacin mulkinsu da maida hankali wajen warware matsalolin al'umma, sannan kuma da rayuwa mai suki da kaskantar da kai da suka yi.

A halin da ake ciki a yanzu a duniya ta'addanci ne babbar matsalar da ake fuskanta, wanda ya jefa rayuwar al'ummu cikin hatsari.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky