Iran: Majalisar Dinkin Duniya Ta Zama Dandalin Wasan Kwaikwayo

Iran: Majalisar Dinkin Duniya Ta Zama Dandalin Wasan Kwaikwayo

Shugaban cibiyar kare hakkin bil'adama ta Iran ya ce; Majalisar Dinkin Duniyar wani filin wasan kwaikwayo ne da Amurka ta ke a matsayin 'yar wasa.

Shugaban cibiyar kare hakkin bil'adama ta Iran ya ce; Majalisar Dinkin Duniyar wani filin wasan kwaikwayo ne da Amurka ta ke a matsayin 'yar wasa.

Muhammad Jawad Larijani ya yi ishara da dubban kananan yaran da  'yan koren Saudiyya su ke kashe wa a cikin kasar Yemen, sannan ya kare da cewa, yakin da ake yi da Yemen ne abinda ya jaza, mutuwar kananan yaran.

Har ila yau, larijani ya ce; Yin magana akan kare hakkin bil'adama ba tare da la'akari da tsarin demokradiyya ba, ba abu ne mai yiyuwa ba,sannan ya kara da cewa; Jamhuriyar musulunci ta Iran, ita ce ginshikin tsarin demokradiyya a cikin wannan yankin, amma cibiyar kare hakkin bil'adama da ta ke karkashin ikon Amurka, tana sanya alamar tambaya akan hakan.288

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky