Hare Haren Kunar Bakin Wake A Majalisar Iran Da Haramin Imam Khomaini

Hare Haren Kunar Bakin Wake A Majalisar Iran Da Haramin Imam Khomaini

'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare yau a kan majalisar dokokin kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam khomeini (RA)

Wasu 'yan ta'adda sun kai hari a majalisar dokokin Iran a Tehran da bindigogi lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda tare da jikkata wasu daga cikin masu gadin wurin, yayin da wasu 'yan ta'addan 3 kuma suka kai hari a hubbaren Imam Khomeini inda daya daga cikinsu ya tarwatsa kansa, inda a nan ma mutum daya ya rasa ransa, sai dai jami'an tsaro suna ci gaba killace wuraren.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky