Bukin Maulidin Annabi (saw) A Nijeriya

Bukin Maulidin Annabi (saw) A Nijeriya

A cigaba da bukukuwan Maulidin Annabi (saw) a Nijeriya, a jiya 13 ga watan Rabi'ul Auwal 'yan darikun Sufaye da 'yan shi'a sun yi taruka da muzaharori domin murna da zagayowan wata da ranar haihuwan Annabi Muhammadu a garuruwa da dama a fadin tarayyan Nijeriya. Daga cikin garuruwan akwai Katsina, Minna, Suleja, Abuja da sauran wurare.
Kuna iya ganin wasu hotuna da muka samo maku:

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nigeria

Nieria

Nigeria


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky