Ba zan sauka daga mukamina ba —Saraki

Ba zan sauka daga mukamina ba —Saraki

Ba zan sauka daga mukamina ba —Saraki

A jawabin da ya yi wa manema labarai ranar Laraba bayan hatsaniyar da aka samu a majalisar dokokin Najeriya ranar Talata, Saraki ya ce zaben shi aka yi kafin ya samu kujerar, ba nada shi aka yi ba.

Saraki ya kara da cewa shi ba ya mutuwar son mulki kamar yadda mutane ke fada, yana mai karawa da cewar da zarar kashi biyu cikin uku na 'yan majalisarsa sun kada kuri'ar tsige shi zai sauka daga kujerarsa.

Ya ce babu kashin gaskiya a zargin da ake yi cewar ya hada baki da tsohon shugaban rundunar tsaro ta farin kaya (DSS) wajen kitsa hatsaniyar da aka yi a majalisar dokokin kasar.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky