An yi taro na farko akan abubuwan da suka faru a lokacin Waki'ar Zariya a Kano

An yi taro na farko akan abubuwan da suka faru a lokacin Waki'ar Zariya a Kano

A ranar Asabar din nan data gabata ne 'yan uwa suka gabatar da taron karawa juna sani na tsawon yini guda na farko wanda ya bada dama aka yi nazarin irin abubuwan da suka faru a lokacin waki'ar Zariya. An gabatar da wannan taron ne dai da safe a Markaz din 'yan uwa dake Kofar Waika a Kano.

Wannan taron ya sami halartan dimbin 'yan uwa maza da mata, haka nan kuma manyan Malamai da msana wadanda suka shaidi wannan Waki'ah sun gabatar da jawabai wanda yayi Karin haske ga mahalarta.

Kano

Kano

Kano

Kano

Daga bisani tasoshin Talbijin da na Radiyo sun gabatar da hirarraki da Malaman da aka gayyata.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky