An Gudanar Da Zana'idar Sheikh Qasim Sokoto A Yau

An Gudanar Da Zana'idar Sheikh Qasim Sokoto A Yau

A yau Laraba 07/02/2018 ce a ka gudanar da Jana'izar Shaikh Qasim Umar Sokoto a wanda ya samu halarta 'yan uwa maza da mata daga sassa daban daban na kasar an dai gudanar da zana'izar ce a babban Masallacin Abubakar na uku dake garin Sokoto.

Sheikh Sale Lazare Niger ne ya jagoranci Sallah zana'izar.
idan ba a manta ba Shehun malamin ya rasa ran sa ne sakamakon harbin da jami'an tsaro suka yi masa a lokacin gudanar da wata zanga zanga lumana ta neman a saki Sheikh Ibrahim Zak zaky a garin Abuja.

Sokoto

Sokoto

Sokoto


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky