An Fitar Da Jadawalin Gasar cin Kofin Duniya 2018

  • Lambar Labari†: 870387
  • Taska : Pars Today
Brief

Hukumar kwallon kafa ta duinya ta fitar da jadawalin gasar cin kofin duniya na 2018 da za a gudanar a kasar Rasha

A dazu dazun ne aka gudanar da walawala na samar da jadawalin gasar cin kofin duniya na 2018 a fadar shugaban kasar Rasha Kremlin da aka bude da jawabin shugaban kasar ta Rasha Viladimin Putin.

Kasashen 32 ne za su kece reni a wannan kasa, a cikin rukunin farko wato rukunin A akwai kasashe Rasha, Saudiya, Masar, Uraguay, a cikin rukinin B-akwai kasashen Portigal, spaniya, marocco, da jumhoriyar musulinci ta Iran.

a cikin rukunin C-akwai kasashen Faransa, Austereliya, Danimark, da Peru, a cikin rukinin D Akwai kasashen Argentina, Islande, krociya,da Nageriya, a rukuni na E akwai kasashen Brasil, Suizilland, kontarika da sarbiya, a cikin rukuni na F kuwa, akwai Jamus, Mexico, Suidin, da korea ta kudu. a rukunin G, kuwa akwai Belgium, Panama, tunusiya da Birtaniya, a cikin rukunin H  akwai kasashen Polongne, senegal, Colambia, da Japan.

A ranar 4 ga watan juni ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa, inda kasar ta Rasha mai masabkin baki za ta fara karawa da kasar saudiya, sannan ana sa ran za a kamala gasar a ranar 15 ga yuli.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky