Allah Ya Yi ma Sheikh Kasim Umar Wakin 'yan uwa Musulmi Na Sokoto Rasuwa a ya

A yau talata 5 ga wata feb ,Allah yai ma Shehun malaminrasuwa, kafin ya rasu ya yi fama da rashin lafiya sakamakon harbinsa da jami'an tsaro suka yi a yayin gudanar da zanga zangar ne man a saki Shaikh Ibrahim Zak zaky wata ta guda na a Abuja makonnin baya.

Yayi ta fama da Jinya a Garin Kano, a na shirin fita da shi waje. Allah ya karbi abinsa.
Malam Qasim Umar Sokoto kafin rasuwar sa ya kasance shine wakilin 'yan uwa musulmi almajinran malam Zak zaky a garin Sokoto.

Allah yai Masa Rahama

Allah ya karbi Uzurinsa

Shekh Qasim Umar Sokoto

Shekh Qasim Umar Sokoto


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky