Rabin addinin da mutane suke yi a yanzu kirkirarren Banu Umayyah ne

Rabin addinin da mutane suke yi a yanzu kirkirarren Banu Umayyah ne

Rabin addinin da mutane suke yi a yanzu kirkirarren Banu Umayyah ne
____Sheikh Yakubu Yahaya Katsina
A cigaba da zaman makokin da ‘yan shi’a almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky suke gabatarwa a Markazinsu dake Katsina karkashin jagorancin Sheikh Yakubu Yahaya Katsina.Jiya talata itace rana ta 12 ta wannan zaman.
A lokacin zaman Sheikh Yakubu Yahya ya bayyana cewa “rabin addinin nan da mutane ke yi duk kirkiran Banu Umayyah ne.Idan mutum yana so ya tabbatar ya nemi wani littafi mai suna “An-Nassu wal Ijtihad”,mutum zai ga komai a nan .
“Akwai hukunci sama da dubu wanda ga yanda Allah yace ayi,amma ba a yi ba,sai abinda wasu sarakuna suka ce shine za a yi.”
Malamin ya bada misali da saki,da sallar Dhuha,da sallar Tarawih da sauransu.Malamin ya karanta irin tawayen da Yazid ya fuskanta a cikin gidansa albarkacin hudubar Sayyida Zainab a fadansa.
A karshe malamin yayi kira ga ‘yan uwa da su kokarta su dinga halartan majalisosin Ashura

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

mourning-of-imam-hussain
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky