Turai Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Da Ake yi Wa Musulmin Rohinga

Turai Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Da Ake yi Wa Musulmin Rohinga

Tarayyar Turai ta rubuta daftarin kudurin da zai bukaci a fara bincike kan azabtar da musulmin Rohinga na Kasar Myanmar.

Tarayyar Turai ta rubuta daftarin kudurin da zai bukaci a fara bincike kan azabtar da musulmin Rohinga na Kasar Myanmar.

Daftarin kudurin na tarayyar turai an gabatar da shi ne ga hukumar kare hakkin bil'adama da ke karkashin majalisar dinkin duniya, kuma ya kunshi yin suka da kakkausar murya fiye da wanda aka rubuta a baya.

A watan da ya gabata majalisar dinkin duniya ta fitar da rahoto wanda a ciki ya kunshi shaidar wadanda su ka tsira daga kisa a hannun sojoji da 'yan sandan gwamnatin Myanmar.

Tun a 2012 ne dai musulmin Rohinga su ke fuskantar kisa da azabtarwa da kona gidajensu da dukiyarsu a hannun sojoji da yansanda da kuma masu tsattsauran ra'ayin addinin Buddha.288

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky