HK Isra'ila ta ki mutunta kudirin MDD a Falasdinu

HK Isra'ila ta ki mutunta kudirin MDD a Falasdinu


Hk Isra’ila ta yi watsi da kudirin Majalisar Dinkin Duniya da ya haramta ma ta ci gaba da gine-gine a yankin al’ummar Falasdinawa, kamar yadda Jakadan Majalisar a yankin gabas ta Tsakiya Nickolay Mladenov ya sanar.
 Mladenov ya ce, duk da dai Kwamitin Sulhun ya gabatar da kudirin dakatar da gine-ginen a ranar 23 ga watan Disamban bara, babu wasu matakai da aka dauka.

A cikin watan Janairun daya gabata ne gwamnatin Hk Isra’ila ta sanar da fadada gine-ginenta fiye da dubu 6 a yankin Yamma ga Kogin Jordan da kuma gabashin birnin Kudus da ta mamaye.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky