Hk Isra'ila na shirin kafa dokar takaita kiran Sallah

Hk Isra'ila na shirin kafa dokar takaita kiran Sallah

Majalisar haramtarciyar kasar Israila ta amince da shirin farko na wata doka da zata taikaita kiran Sallah a Masallatai da kuma amfani da lasifika wajen kiran Salla a fadin kasar.

Dokar wadda zata fara aiki daga karfe 11 na dare zuwa karfe 7 na safe, zata tsallake wasu shinge uku nan gaba kafin ta zama doka.

Kafin dai amincewa da dokar saida aka tafka mahawara mai zafi, har wasu ‘yan Majalisu daga bangaren Larabawa suka yayyaga shafunan dake dauke da dokar.

‘Yan Majalisu 55 suka amince da dokar matakin farko yayin da 48 suka ki amincewa.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Quds cartoon 2018
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky