Wasu kasashen a Afrkia na fama da karancin abinci

Wasu kasashen a Afrkia na fama da karancin abinci

Gwamnatin kasar Canada ta sanar da ware dala miliyan 120 a matsayin talafin domin taimakawa Gwamnatocin kasashen Soudan ta kudu,Yemen ,Somaliya da Najeriya a kokarin magance karancin cimaka.

Majalisar Dimkin Duniya ce ta bayyana wadanan kasashe a matsayin ma’bukata da kuma ya dace cikin gaggawa a kaiwa dauki,
Kasar ta Canada ta bakin Ministan hulda ta yi kira zuwa wadanan gwamnatoci domin bada hadin kai dama sa ido zuwa kungiyoyi dake aiki zuwa wadanan yankunan don gani an yi nasara a kai.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky