Makon Hadin Kai A Bauci: Rana Ta 2

Makon Hadin Kai A Bauci: Rana Ta 2

Makon Hadin Kai A Bauci: Rana Ta

A cigaba da makon hadin kai da Harkar Musulunci a Nijeriya take shiryawa duk shekara a irin wannan lokaci na murnan haihuwan Annabi Muhammad (sawa).
Jiya lahadi, itace rana ta biyu na kwanukan taron a wannan shekaran.
Daga cikin wadanda suka gabatar da kasidu a wajen taron akwai Ferfesa Dahiru Yahaya, Malami a jami'ar Bayero dake Kano. Malamin yayi bayani akan 'gwagwarmayan Musulunci a Duniya'. Sannan akwai Ustaz Aliyu Ardido wanda yayi bayani akan tasirin jihadin Shehu Dan Fodiyo. Sannan akwai Malam Dan Azumi Musa daga Tafawa Balewa ya gabatar da kasida a wajen taron.
A wannan shekaran a na taron ne a garin Baucin Yakubu.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky